Jump to content

Kwami Kacla Eninful

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwami Kacla Eninful
Rayuwa
Haihuwa Lomé, 20 Nuwamba, 1984 (39 shekaru)
ƙasa Togo
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AS Douanes (Lomé) (en) Fassara2002-200512011
  Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Togo2005-
  F.C. Sheriff (en) Fassara2006-2009320
Al-ittihad (en) Fassara2008-2008100
US Monastir (en) Fassara2009-2010100
AS Marsa (en) Fassara2010-
Sapins FC (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
centre-back (en) Fassara
Tsayi 184 cm

Kwami Eninful (an haife shi 20 Nuwamba 1984) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Togo, yana wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Dynamic Togolais.

Ya fara aikinsa a shekara ta 2002 tare da kungiyar AS Douanes Lomé na Togo kuma ya koma Sheriff Tiraspol a Moldova a cikin watan Janairu 2006. A cikin watan Janairu 2008 an ba da shi aro daga Sheriff zuwa babban kulob na Libya Al-Ittihad Tripoli kuma ya buga wa kulob din wasanni goma kafin ya koma Sheriff a watan Yuli 2008. [1] A ranar 15 ga watan Yuli 2009 Eninful ya rattaba hannu kan kungiyar kwallon kafa ta Tunisiya Professionnelle 1 club Union Sportive Monastir. [2] Bayan kaka daya tare da Union Sportive Monastir ya koma kulob ɗin Tunisiya abokiyar hamayyar AS La Marsa.

  1. Kwami Kacla Eninful at National-Football-Teams.com
  2. "Le jeune défenseur togolais Eninful Kacla offre son talent à l'USM de Tunisie". Archived from the original on 2023-04-08. Retrieved 2023-04-08.