Kunle Adejuyigbe
Appearance
![]() | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Suna |
Kunle (en) ![]() |
Sunan dangi |
Adejuyigbe (en) ![]() |
Shekarun haihuwa | 8 ga Augusta, 1977 |
Yaren haihuwa | Yarbanci |
Harsuna | Turanci, Yarbanci da Pidgin na Najeriya |
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle da dan tsere mai dogon zango |
Wasa | Wasannin Motsa Jiki |
Sports discipline competed in (en) ![]() |
400 metres (en) ![]() |
Kunle Adejuyigbe (an haife shi ranar 8 ga watan Agustan 1977) ɗan tseren Najeriya ne.
Adejuyigbe ya lashe lambar tagulla a tseren mita 4 x 400 a gasar cin kofin duniya ta shekarar 1995, tare da abokan wasan Udeme Ekpeyong, Jude Monye da Sunday Bada.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Kunle Adejuyigbe at World Athletics