Jump to content

Jean-Philippe Rameau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jean-Philippe Rameau
Rayuwa
Haihuwa Dijon, 25 Satumba 1683
ƙasa Kingdom of France (en) Fassara
Mutuwa Faris, 12 Satumba 1764
Makwanci Church of Saint Eustache (en) Fassara
Ƴan uwa
Abokiyar zama Marie-Louise Mangot (en) Fassara
Yara
Ahali Claude Rameau (en) Fassara
Karatu
Makaranta Collège des Godrans (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a mai rubuta kiɗa, Mai tsara rayeraye, musicologist (en) Fassara, music theorist (en) Fassara, organist (en) Fassara, harpsichordist (en) Fassara da theorist (en) Fassara
Muhimman ayyuka Dardanus (en) Fassara
Pièces de clavecin en concerts (en) Fassara
Traité de l'harmonie réduite à ses principes naturels (en) Fassara
Pièces de Clavecin (en) Fassara
Castor et Pollux (en) Fassara
Les Indes galantes (en) Fassara
Hippolyte et Aricie (en) Fassara
Platée (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba Académie des Sciences, Arts et Belles-Lettres de Dijon (en) Fassara
Fafutuka Baroque music (en) Fassara
Kayan kida goge
IMDb nm0708150
Mutum-mutumin Jean Philippe rameau
Clermont-Ferrand - Plaque Jean-Philippe Rameau cathedral organist (Yuli 2020)
Jean-Philippe Rameau.
Jean-Philippe Rameau

Jean-Philippe Rameau (lafazi: /jan filip ramo/) (an haife shi ran ashirin da biyar ga Satumba a shekara ta 1683, a Dijon - ya mutu ran sha biyu ga Satumba, a shekara ta 1763, a Paris), shi ne mawaƙin Faransa. Ya rubuta kiɗa mai yawa, ciki har da kantata bakwai, kum da motete huɗu.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.