Harshe (gaɓa)
Appearance
Harshe (gaɓa) | |
---|---|
class of anatomical entity (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | heterogeneous anatomical cluster (en) , particular anatomical entity (en) da sensory organ (en) |
Bangare na | baki |
Amfani | dandano, spoken language (en) , licking (en) da sticking out the tongue (en) |
Arterial supply (en) | lingual artery (en) da ascending pharyngeal artery (en) |
Venous drainage (en) | lingual veins (en) |
WordLift URL (en) | http://data.wordlift.io/wl01714/entity/tongue.html |
NCI Thesaurus ID (en) | C12422 |
Harshe ko Halshe wata gaɓa ce ta tsoka wadda take a cikin bakin yawan cin vertebrates wanda ke saita abinci domin taunawa, kuma ana amfani dashi a wurin yin hadiya. Yana da muhimmanci a digestive system kuma shine muhimmin gabar dandano a cikin gustatory system. Sashen harshe na sama wato (dorsum), taste buds suka lullube shi a cikin lingual papillae. sensitive ne sosai kuma yana da damshi na miyau a koda yaushe, kuma yakan samu nerves da blood vessels. Harshe kuma shine asalin abunda ke wanke hakora da tsaftace su.[1] Babban aikin harshe shine taimakawa wurin maganan dan'adam da vocalization a wasu dabbobi.
Harshen dan'adam ya kasu gida biyu, nangaren oral dake gaba da kuman bangaren pharyngeal a baya.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Mage ta fito da nata harshen
-
Harshen dan Adam
Manazarci
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Maton, Anthea; Hopkins, Jean; McLaughlin, Charles William; Johnson, Susan; Warner, Maryanna Quon; LaHart, David; Wright, Jill D. (1993). Human Biology and Health. Englewood Cliffs, New Jersey, USA: Prentice Hall. ISBN 0-13-981176-1.