Gabon
Appearance
Gabon | |||||
---|---|---|---|---|---|
République gabonaise (fr) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | La Concorde (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Union, Travail, Justice» «Union, Work, Justice» «Единство, труд и справедливост» «Undeb, Gwaith, Cyfiawnder» «Enotnost, delo, pravica» | ||||
Suna saboda | pea coat (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Libreville | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,025,137 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 7.57 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Tsakiya | ||||
Yawan fili | 267,667 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi | Mont Bengoué (en) (1,070 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Atalanta (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Middle Congo (en) | ||||
Ƙirƙira | 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Gabon (en) | ||||
• President of Gabon (en) | Ali Bongo Ondimba (16 Oktoba 2009) | ||||
• Prime Minister of Gabon (en) | Raymond Ndong Sima (en) (7 Satumba 2023) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 4,800,000,000 $ (2003) | ||||
Kuɗi | CFA franc na Tsakiyar Afrika | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Suna ta yanar gizo | .ga (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +241 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 1300 (en) , 1722 (en) da 18 (en) | ||||
Lambar ƙasa | GA | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gouvernement.ga |
Gabon (lafazi: /gabon/) ko Jamhuriyar Gabon (da Faransanci: République gabonaise), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Gabon tana da yawan fili kimani kilomita 267,667. Gabon tana da yawan jama'a 1,979,786, bisa ga jimillar shekarar 2016. Gabon tana da iyaka da Kameru, da Gini Ikwatoriya da kuma Jamhuriyar Kwango. Babban birnin Gabon , Libreville ne.
Shugaban ƙasar Gabon Ali Bongo Ondimba (lafazi: /ali bonego onedimeba/) ne ; firaminista Rose Christiane Ossouka Raponda (lafazi: /rose christiane ossouka raponda/) ne.
Gabon ta samu yancin kanta a shekara ta 1960, daga Faransa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kasar Gabon mai Dazuka da ke da Giwaye
-
La lope
-
Gabon
-
Coat of Arms
-
Libreville Gabon
-
Libreville Gabon
-
Bakin Teku Gabon
-
Koba
-
Tutar kasar
-
Kogi, Gabon
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |