Baibûl
Appearance
Baibûl | |
---|---|
Asali | |
Asalin suna | The Holy Bible, Santa Biblia, Biblia, Bíblia Sagrada, Света Библија, Bibbia, La Bible, la Biblio, Biblija, Αγία Γραφή, Βίβλος da الكتاب المقدس |
Characteristics | |
Genre (en) | religious literature (en) da religious text (en) |
Harshe | Biblical Hebrew (en) , Aramaic (en) da Koine Greek (en) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Gabas ta tsakiya |
Tsofon Alkwari
- Farawa
- Fitowa
- Firistoci
- Ƙidaya
- Maimaitawar Shari'a
- Joshuwa
- Mahukunta
- Rut
- Sama'ila I
- Sama'ila II
- Sarakuna I
- Sarakuna II
- Tarihi I
- Tarihi II
- Ezra
- Nehemiya
- Esta
- Ayuba
- Zabura
- Karin Magana
- Mai Hadishi
- Waƙar Waƙoƙi
- Ishaya
- Irmiya
- Makoki na Irmiya
- Ezekiyel
- Daniyel
- Yusha'u
- Joel
- Amos
- Obadiya
- Yunusa
- Mika
- Nahum
- Habakuk
- Zafaniya
- Haggai
- Zakariya
- Malakai
- Wahayi
Sabon Alkawari
Kana iya saurara karatun Sabon Alkwari na Hausa a Intanet:[1]
- Matiyu
- Markus
- Luka
- Yahaya
- Ayyukan Manzanni
- Romawa
- 1 Korintiyawa
- 2 Korintiyawa
- Galatiyawa
- Afisawa
- Filibiyawa
- Kolosiyawa
- 1 Tasalonikawa
- 2 Tasalonikawa
- 1 Timoti
- 2 Timoti
- Titus
- Filiman
- Ibraniyawa
- Yakubu
- 1 Bitrus
- 2 Bitrus
- 1 Yahaya
- 2 Yahaya
- 3 Yahaya
- Yahuza
- Ru’ya ta Yahaya
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ http://www.audioscriptures.org/audio/0317/NT/NT.htm{{Dead[permanent dead link] link|date=March 2023 |bot=InternetArchiveBot |fix-attempted=yes