Abraham Lincoln (Yarayu daga February 12, shekarar 1809 – April 15, 1865) Dan Amurka, lauya kuma Dan'siyasa wanda ya mulki kasar a matsayin shugaba na goma sha shida (16th) Shugaban Amurka tun daga 1861 har sanda aka kashe shi a watan April 1865. Lincoln yajagoranci kasar Civil War, mafi zubda jinin yaki da kasar ta taba yi, akan siyasa da dokokin kasa.[1][2] akan hakane yasa yakare kungiyoyi, Hana sayen bayi, da kara karfin gwamnatin tarayya, da sabunta tattalin arziki.
An haife shi a Kentucky, Lincoln ya girma a western frontierya fito daga gidan talakawa. Wadanda suka ilimantar da kansu, yazama lawyer a Illinois. Ya kuma zama shugaban Jam'iyar Whig, yayi shekara takwas a majalisa da kuma biyu a Congress, sannan yakoma cigaba da aikin lauyansa. Ganin cewar yan dimokradiya sun sake bude yammacin garin prairie dan cigaba da saida bayi yasa yadawo cikin siyasa a shekarar 1854.