Ƙwallo
Appearance
Kwallo | |
---|---|
type of sport (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | ball game (en) da team sport (en) |
Ƙasa da aka fara | United Kingdom of Great Britain and Ireland |
Hashtag (en) | football da fussball |
Gudanarwan | football club (en) |
Uses (en) | football (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Ƙwallon kafa wasa ne wanda ya samu karbuwa sosai a Duniya; an fara buga kwallon kafa tun a karni na goma, amma an kafa dokokin wasan a karshen karni na sha tara. Kasashe da dama sun samu damar lashe kambun kwallon kafa.
Gasa Kwallon Kaga
[gyara sashe | gyara masomin]- Akwai shahararrun wasannin kwallon kafa da ake gudanarwa a fadin duniya daban-daban, kamar gasar cin kofin kwallon duniya, gasar kwallo ta Olympics da sauran su.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Filin was an kwallo
-
Pele a 1960
-
Messi lokacin gasar kofin duniya 2018
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.