Jump to content

Bobo-Dioulasso

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 17:30, 24 ga Yuli, 2023 daga BnHamid (hira | gudummuwa) (#WPWPHA)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)
Bobo-Dioulasso


Wuri
Map
 11°11′00″N 4°17′00″W / 11.183333333333°N 4.2833333333333°W / 11.183333333333; -4.2833333333333
Ƴantacciyar ƙasaBurkina Faso
Region of Burkina Faso (en) FassaraHauts-Bassins Region (en) Fassara
Province of Burkina Faso (en) FassaraHouet Province (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 903,887 (2019)
• Yawan mutane 6,608.33 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 136.78 km²
Altitude (en) Fassara 445 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wasu abun

Yanar gizo bobodioulasso.net
Babban masallacin Bobo-Dioulasso.
Baje

Bobo-Dioulasso (lafazi: /bobo dyulaso/) birni ne, da ke a yankin Hauts-Bassins, a ƙasar Burkina Faso. Shi ne babban birnin yankin Hauts-Bassins. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, jimilar mutane fiye da dubu dari biyar. An gina birnin Bobo-Dioulasso a karni na sha ɗaya bayan haifuwan annabi Issa.