Jump to content

Asky

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 06:23, 17 ga Yuli, 2023 daga BnHamid (hira | gudummuwa) (#WPWPHA)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)
Asky
KP - SKK

Bayanai
Iri kamfanin zirga-zirgar jirgin sama
Ƙasa Togo
Mulki
Hedkwata Lomé
Tarihi
Ƙirƙira 2008

flyasky.com

Tambarin kamfanin

Asky kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Lomé, a ƙasar Togo. An kafa kamfanin a shekarar 2007. Yana da jiragen sama takwas, daga kamfanonin Boeing da Bombardier.