Jump to content

Raɓa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 04:48, 5 ga Afirilu, 2023 daga BnHamid (hira | gudummuwa)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)

Raɓa kalmar na nufin mutum ya matsa kusa da wani ko a matsar da wani abu izuwa wani wuri.[1]

  • Na gaya masa kada ya raɓe ni
  • Kai raɓa wannan taɓaryar a wurin kofar ce.
  1. Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.