kila
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWatakila kalman la'alla ta samo asali ne daga harshen larabci.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaKila kalmace ta hausa da ke nuna rashin tabbacin abu. Ana kuma amfani da ita yayin da mai magana ke kokwanto akan aukuwan abu, ko yiwuwar aikuwarsa.[1]
Fassara
gyarawa- Turanci (English): may be
- Faransanci (French): meɪ
- Larabci (Arabic): rubbama - ربما
Kalmomi masu alaka
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 106. ISBN 9789781601157.