Yaren Gbo, yare ne wanda aka fi sani da Legbo ko kuma bayanan mutane da Agbo, yare ne na Upper Cross River a Najeriya

Yaren Gbo
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 agb
Glottolog legb1242[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Gbo". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.