Lubango
Lubango birni ne, da ke a ƙasar Angola. Shi ne babban yankin Huíla. Lubango ya na da yawan jama'a 256,713, bisa ga ƙidayar 2010. An gina birnin Lubango a shekara ta 1885.
Lubango | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Angola | |||
Province of Angola (en) | Huíla Province (en) | |||
Babban birnin |
Huíla Province (en)
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 776,249 (2014) | |||
• Yawan mutane | 246.66 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 3,147 km² | |||
Altitude (en) | 1,718 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1885 |