Jarabawa, ko gwaji wani tsari ne na masu karatu da malamai ke anfani dashi wajen gwada hazakar dalibai akan ilimin da aka basu a baya.[1] Ana gwajin dalibai ta hanyar rubutawa a takarda ko a na’ura mai kwakwalwa.ko wurin da aka tanada wajen gwajin ilimin da aka basu(dalibai).

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Exam#cite_note-1
kwaji
type of test (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na work (en) Fassara
Amfani educational assessment (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara test validity (en) Fassara