Babatunde Kwaku Adadevoh
Dr. Babatunde Kwaku Adadevoh (an haife shi a ranar 4 ga watan Oktoban shekarar 1933 – ya mutu a ranar 5 ga watan Oktoban shekarar 1997). Likita ne a Nijeriya. An haifi shi ne a birnin Lagos, dake ƙasar Najeriya.
Babatunde Kwaku Adadevoh | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jahar Legas, 4 Oktoba 1933 |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Mutuwa | 5 Oktoba 1997 |
Karatu | |
Makaranta |
University of Birmingham (en) Jami'ar Ibadan |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | likita, pathologist (en) da Malami |
Employers | Jami'ar jahar Lagos |
Kyaututtuka |
gani
|
Mamba | Makarantar Kimiyya ta Najeriya |