Adana Birni ne, da ke a yankin Mediteranea, a ƙasar Turkiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Adana tana da yawan jama'a 1,753,337. An kuma gina birnin Adana kafin karni na sittin kafin haihuwar Annabi Issa.

Adana


Wuri
Map
 37°00′09″N 35°18′48″E / 37.00262°N 35.31346°E / 37.00262; 35.31346
Ƴantacciyar ƙasaTurkiyya
Province of Turkey (en) FassaraAdana Province (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,765,981 (2021)
• Yawan mutane 127.56 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turkanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 13,844 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Seyhan River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 23 m
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 01000–01999
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 0322
Wasu abun

Yanar gizo adana.bel.tr
Facebook: adana.bel.tr Twitter: Adana_Bld Instagram: adanabld Edit the value on Wikidata
Adana.
#WPWHA
catalan dam

Manazarta

gyara sashe