Jump to content

Babban shafi

Daga Wiktionary
Barka da zuwa!
Hausa Wiktionary
Hausa/هَوُسَا - Barka da zuwa!


Maraba! Idan kuna kwaɗayin taimakawa domin rubuta littafin ƙamus ta bayanai a cikin harshen Hausa, to zaku iya taimakawa a nan. Wannan ƙamus ne wanda ke samar da ma'anonin kalmomi a cikin harshen Hausa a kyauta ga kowa dake son karantawa ko koyo.

Wannan shafin zai taimake ku domin ƙirƙirar kalmomi tare da ma'anonin su a harshen Hausa wanda a yanzu haka akwai adadin kalmomi guda 3,639. (Domin neman yadda zaku taimaka, kuna iya tuntubar mu a Tattaunawa, ko idan kana son kayi amfani da haruffan Larabci ko ta Farsi.) Domin ƙarin bayani ka shiga Babban shafin manhajar Wikipedia

Lahadi 6 Oktoba 2024 Article #3,639 :

4 Oktoba 2024

  • 22:1722:17, 4 Oktoba 2024Jihadi (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 245]M Bash Ne (hira | gudummuwa) (Created page with "== Hausa == ===Aikatau=== '''Jihadi''' na nufin wani abu ne da wani mutum ko mutane ke yi domin sadaukar da ran su akan wani abu, kamar addinin su ko yankin su, ko iyalin su, ko lafiya da muhallin su da dai sauransu. ==Misali== ==Manazarta==")

Domin sauran haruffan Hausa, zaka iya kwafa daga wadannan: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ (boko; duba Bisharat dan sun haruffan) ko haruffan Ajami, ڢ ڧ ڟ ٻ .



Sauran Aiyukan Gidauniyar Wikimedia

Wikiqoute
Azanci
Wikipedia
Insakulofidiya
Wikinews
Labarai
Wikisource Wikisource
Wikisource
Commons
Fayiloli
Wikidata
Wikidata
Wikibooks
Litattafai
Meta-Wiki Meta-Wiki
Meta