Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan dambarwar matatar Dangote da gwamnati

Wallafawa ranar:

Taƙaddamar da ta kunno kai tsakanin hamshaƙin attajirin nahiyar Afirka Aliko Dangote da kamfanin man Najeriya NNPCL na ƙara yin ƙarfi a ‘yan kwanakin baya bayan nan, bayan da yayi korafin da ya yi cewar ana yiwa matatarsa zagon kasa, yayin da kamfanin ya mayar da martanin cewar Dangote bashi da lasisi, kuma yana son gwamnati ta soke lasisin masu shigo da mai domin mallaka masa.

Alhaji Aliko Dangote.
Alhaji Aliko Dangote. © Twitter/Dangote Group
Talla

A karshen mako ne dai Ɗangoten ya tallata wa Kamfanin NNPCL damar sayen sabuwar matatar tasa da ya kashe akalla dala biliyan 20 wajen gina ta ganin yadda dangantaka ke cigaba da yin tsami tsakaninsu.

Me za ku ce kan wannan al’amari?

Ta yaya za a ɗinke wannan ɓaraka?

Wace shawara kuke da ita ga ɓangarorin biyu?

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 09:51
  • 09:38
  • 04:24
  • 09:36
  • 10:13
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.