1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwa

Amsoshin Takardunku 21.10.2024

Abdullahi Tanko Bala M. Ahiwa
October 21, 2024

Shin ko kun san abin da ya haddasa yakin Rasha da Ukraine? Mene ne kuma bambancin Jamhuriya da kuma Tarayya a tsarin gwamnatocin kasashe? Farfesa Tukur Abdulkadir ya fayyace mana su.

https://p.dw.com/p/4m3Jv