Mintuna 22 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 3 Hukumar ƙwallon ƙafa ta Afirka Caf ta fitar da rahoton binciken da ta yi matsalar da aka samu a wasan ƙarshe na cin kofin nahiyar Afirka, lamarin da ya haifar da hargitsi ana tsaka da wasa. Bayan wasan ne, wanda Senegal ta samu nasara, hukumar ta Caf ta kafa kwamitin bincike, inda ta ce za ta ladabtar da duk wanda aka samu da