Mintuna 43 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 6 Turkiyya ta sanar da sabbin yarjejeniyoyin haɗin gwiwa a fannin tattalin arziki, kasuwanci da tsaro da Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan ziyarar aiki da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya kai zuwa Turkiyya. A wani taron manema labarai da suka yi tare da shugaba Tinubu a ranar Talata, 27 ga watan Janairu, shugaban Turkiyya Recep