Jump to content

Makunyaci

Daga Wiktionary

Makunyaci About this soundMakunyaci  dai ya kasance wani kalmace da take nuna wan nan mutumin yana da kunya sosai[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Makunyaci ne wannan yaron.
  • Habu makunyacin siriki ne

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Shy

Manazarta

[gyarawa]