Jump to content

Dangwale.

Daga Wiktionary

Dangwale kalmar tana nufin taɓa abu da hannu masamman ɗan yatsa kaji yadda abu yake ko taɓa abu da ɗan yatsa donka gyara wani abu.

Misali

[gyarawa]
  • Ƙofar bata buɗuwa sai da dangwalen yatsa.
  • Saude tayi dangwale wajen sanya hannu a banki.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Sha ruwa a dangwala yaji.