Masana'anta
Appearance
Masana'anta | |
---|---|
economic activity (en) da system lifecycle phase (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | economic activity (en) da Samar |
Bangare na | section in classification of productive activities (en) da secondary sector of the economy (en) |
Name (en) | Verarbeitendes Gewerbe/Herstellung von Waren, Manufacturing, Industrie, activités de fabrication da industrie manufacturière |
Has characteristic (en) | Manufacturing Readiness Level (en) |
Gudanarwan | factory worker (en) , machine fitter (en) , mai tsarawa da manufacturing manager (en) |
NAF code v2 (en) | C |
International Standard Industrial Classification code Rev.4 (en) | C |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Masana'anta, jam'in kalmar shi ne; Masana'antu; Masana'anta itace wuri ko cibiyar da ake samar da sababbin kayayyaki don amfanin yau da kullum, iri daban daban ko kuma iri ɗaya, yadanganta da wace irin masana'anta ce ko wane irin abu ne suke kyerawa, suna aikine ta hanyar amfani da injina Dan kyere-kyere, ko amfani da hannu da dai sauran wasu hanyoyi.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Asalin masana'antu sun farane daga shekarun da ake yin bauta. A lokacin da ake tursasa bayi.yin ayyuka a kamfanoni inda ake samar da kamfanoni. Wannan ne ma yasa turawan yamma sukayi ta jigilar bayi daga nahiyar Afrika zuwa ƙasashen su kamar Amurika da Turai. Daga baya.kuma sakamakon samun injina ne sai harkokin masana`antu yayita haɓaka.