Ambaliya
Appearance
ambaliya | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | natural disaster (en) da high tide (en) |
Has cause (en) | cloud burst (en) , tsunami (en) , river overflow (en) , siphoning (en) da ruwan sama |
Yana haddasa | Mutuwa, property damage (en) da dam failure (en) |
Handled, mitigated, or managed by (en) | flood control (en) |
Ambaliya, tana nufin ɓarkewar ruwa,daga inda yake a tare, ko kuma ruwan saman da ya yi yawa har ya kai ga ɓarna. Wato a taƙaice dai ibtila'in ruwan sama har yakai ga cin mutane (su mutu a cikin ambaliyar ruwa) da gidaje da gonaki duka suna halaka a yayin ambaliyar ruwa. Wani lokacin ambaliyar ruwan sama wani lokaci kuma ƙila wasu ruwa ne da aka tare (dam) sai ya fashe ruwan su malala har yakai ga ɓarna.[1][2][3][4][5][6] wani lokacen,in akayi ruwan sama kuma, dam yacika sosai ko kogi, tom, sai ruwan yafi karfin inda a ke tsare shie, sai yayi Ambaliya har yakai ga banana.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ambaliya: wasu karin mutane 7 sun mutu a Najeriya". bbc hausa. 13 September 2012. Retrieved 21 July 2021.
- ↑ "Yadda ambaliya ta yi sanadin mutuwar ƴaƴana uku a Jigawa". bbc hausa. 24 September 2020. Retrieved 21 July 2021.
- ↑ Ibrahim, Aminu (16 October 2020). "Ambaliyar ruwa ta kashe mutum 54, ta lalata gidaje 30,356 a Kano". legit.hausa. Retrieved 21 July 2021.
- ↑ Rashid, Abdul Rahman (6 May 2021). "Muna hasashen za'ayi ambaliya a jihohi 28 bana, Ministan Ruwa ya lissafo su". legit.hausa. Retrieved 21 July 2021.
- ↑ Babayo (AMA), Suleiman (19 July 2021). "Taimakon wadanda ambaliya ta shafa". dw.hausa. Retrieved 21 July 2021.
- ↑ M.Hamagam, Aliyu (17 September 2020). "Ambaliya Ta Raba Mutum 14,000 Da Gidajensu A Kebbi". aminiya.dailytrust.com. Retrieved 21 July 2021.