Abubakar Aliyu Bosso
Appearance
Bosso Abubakar Aliyu, haifaffan ɗan Nigeria ne. Ya kuma kasance tsohon kwamishinan Cigaban Karkara da Ma'aikata na Jihar Neja
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Yana da mata da yaya guda takwas.
Karatu da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Elementary College,1953-55.Bauchi Teacher Trainane College1957, Ilorin Higher Teachers Traning College,1960-61, Ahmadu Bello University Zaria, University of Chicago,Ilineis.ts 1973-76, Malami a Gwari Native Authority, 1963, mataimaki na executive officer, Northern Nguna Government, 1964-67, bayannan yayi executive officer 1967-69, ya Shiga aikin Nigeria Police Force 1069. Daga baya yayi commissioner na Rural Development and Co-operatives, Niger State zuwa satimba 1991.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)