Jump to content

Abbas III

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.
Abbas III
Shah

7 Satumba 1732 - 8 ga Maris, 1736
Tahmasp II - Nader Shah
Rayuwa
Haihuwa Quchan (en) Fassara, ga Janairu, 1732
ƙasa Daular Safawiyya
Mutuwa Sabzevar (en) Fassara, ga Faburairu, 1740
Ƴan uwa
Mahaifi Tahmasp II
Yare Safavid dynasty (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Shi'a

Abbas III (Farisawa: شاه عباس سوم ʿAbbās III) (Janairu 1732 – Fabrairu 1740) Shi ne Shah na karshe na daular Safawiyya a hukumance ya rike mukamin daga 1732[1][2] zuwa 1736, lokacin da aka tube shi kuma Nader Shah ya nada kansa Sarkin Iran; Wannan shi ne ya kawo karshen daular Safawiyya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

  1. Axworthy 2006, p. 123.
  2. زندگی نادرشاه، جوناس هنوی، مترجم اسماعیل دولتشاهی، ص ۹۵و۹۴