Jump to content

Zambiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 21:24, 17 ga Yuli, 2020 daga Mahuta (hira | gudummuwa) (Arziki: #WPWPHWUG)
Jamhuriyar Zambiya
Harsunan kasa Turanci, Nyanjanci, Bembanci
baban birne Lusaka
shugaban kasa Edgar Lungu
fadin kasa 752,618 km2
yawan mutane kasar 16,591,390 (2016)
wurin zaman mutane 26 h./km2
samun inci kasa daga Zimbabwe

24 Oktoba 1964
kudin kasa kwacha
kudin da yake shiga kasa a shekara 23.137 miliyoni dollar na Tarayyar Amurka
kudin da kuwane mutun yake samu a shekara 1,342 dollar na Tarayyar Amurka
banbancin lukaci +2UTC
rane +2UTC
ISO-3166 (Yanar gizo) .ZM
lambar wayar taraho ta kasa da kasa 260
Zambiya

Zambiya ko Jamhuriyar Zambiya (da Turanci: Republic of Zambia), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Zambiya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 752,618. Zambiya tana da yawan jama'a 16,591,390, bisa ga jimillar 2016. Zambiya tana da iyaka da Tanzaniya, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, Angola, Zimbabwe, Malawi, Namibiya kuma da Mozambik. Babban birnin Zambiya, Lusaka ce. Shugaban kasar Zambiya Edgar Lungu ne daga shekarar 2015. Mataimakin shugaban kasar Inonge Wina ce daga 2015.

Tarihi

Mulki

Arziki

kasuwannin zambiya

Wasanni

Fannin tsaro

Kimiya da Fasaha

Sifiri

hanyoyin mota
hanyoyin mota a zambiya

Sifirin Jirgin Sama

Sifirin Jirgin Kasa

Al'adu

al'adu a zambia

Mutane

Yaruka

Abinci

Tufafi

Ilimi

Addinai

Musulunci

Kiristanci

Hotuna

Manazarta

Zambiya ta samu yancin kanta a shekara ta 1964, daga Birtaniya.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe