Jump to content

Alan Shepard

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 20:32, 24 ga Augusta, 2024 daga Naja'atu Bintoo Usman (hira | gudummuwa)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)
Alan Shepard
Babban Jami'in Sama-jannati

ga Yuni, 1971 - 1 ga Augusta, 1974
Thomas P. Stafford (en) Fassara - John Young (mul) Fassara
Babban Jami'in Sama-jannati

Nuwamba, 1963 - ga Yuli, 1969
Deke Slayton (en) Fassara - Thomas P. Stafford (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Derry (en) Fassara, 18 Nuwamba, 1923
ƙasa Tarayyar Amurka
Mutuwa Pebble Beach (en) Fassara, 21 ga Yuli, 1998
Makwanci Forest Hill Cemetery (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (sankaran bargo)
Ƴan uwa
Mahaifi Alan B. Shepard
Mahaifiya Pauline Renza Shepard
Abokiyar zama Louise Brewer Shepard (en) Fassara  (3 ga Maris, 1945 -
Yara
Karatu
Makaranta Naval War College (en) Fassara
United States Naval Academy (en) Fassara
United States Naval Test Pilot School (en) Fassara
Admiral Farragut Academy (en) Fassara
Pinkerton Academy (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a naval officer (en) Fassara, astronaut (en) Fassara, Matukin jirgin sama da entrepreneur (en) Fassara
Employers National Aeronautics and Space Administration (en) Fassara
Kyaututtuka
Aikin soja
Fannin soja United States Navy (en) Fassara
Digiri rear admiral (en) Fassara
Ya faɗaci Yakin Duniya na II
Imani
Addini Christian Science (en) Fassara
IMDb nm0791593
alan Shepard
alan Shepard
Alan Shepard
Alan Shepard 1970

Alan Bartlett Shepard Jr. (Nuwamba 18, 1923 - Yuli 21, 1998) ba'Amurke ɗan sama jannati, matukin jirgin ruwa, magwajin tukin jirgi, kuma ɗan kasuwa. A shekarar 1961, ya zama mutum na biyu kuma Ba’amurke na farko da ya fara tafiya zuwa sararin samaniya, kuma a shekarar 1971, ya zama mutum na biyar kuma mafi tsufa da ya taba tafiya a duniyar wata, yana da shekaru 47.