Jump to content

Autostrada A11 (Italy)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 20:07, 14 ga Yuni, 2024 daga Uncle Bash007 (hira | gudummuwa)
Autostrada A11 (Italy)
controlled-access highway (en) Fassara
Bayanai
Sadarwar sufuri Autostrade in Italy (en) Fassara
Farawa 1933
Ƙasa Italiya
Terminus location (en) Fassara Pisa (en) Fassara da Florence (en) Fassara
Kiyaye ta Autostrade per l'Italia (en) Fassara
Road number (en) Fassara A11
Wuri
ƘasaItaliya
Region of Italy (en) FassaraTuscany (en) Fassara

Autostrada A11 ko kuma Firenze - Mare, babbar titin mota ce da ke Italiya mai tsawon kilomita 81.7 (50.8 mi) wacce ta haɗa Florence da Pisa. A lissafi shine babbar hanyar Italiya ta biyu mafi tsufa, wacce aka gina a lokacin mulkin Fasist. Autostrada A11 ana sarrafa shi a halin yanzu ta Autostrade per l'Italiya. Itace hanyar da aka fi bi a Tuscany wacce ta hade Florencezuwa tsakiyar arewacin gabar tekun Tyrrhenian, wacce ta ratsa Kogin Arno, da yankuna masu yawan jama'a da manyan masana'antu wato Prato da Pistoia, da Valdinievole da kuma yankin Lucca. Mahada mai tsawon kilomita 18.2 (11.3 mi), wanda aka gina a shekarun 1970s ne ta hade Lucca zuwa Viareggio, wadda ta assasa mahada da Autostrada A12 zuwa Genoa.

Route

Autostrada A11 near Serravalle Pistoiese
Autostrada A11 near Capannori
Samfuri:Symbol FLORENCE – PISA
Autostrada Firenze - Mare
Exit ↓km↓ ↑km↑ Province European route
Samfuri:Symbol Firenze Ovest - Peretola
Samfuri:Symbol Florence Peretola Airport
0.0 81.7 FI Lua error a Module:Jct, layi na 204: attempt to concatenate local 'link' (a boolean value).
Sesto Fiorentino 2.0 79.2
Rest area "Peretola" 3.0 78.2
Samfuri:Symbol Toll gate Firenze Ovest 4.2 77.0
Rest area "Firenze Nord"
[1]
4.6 76.6
Samfuri:Symbol Samfuri:Symbol Bologna - Roma[2] 4.9 76.3
Prato Est 9.0 72.2 PO
Prato Ovest 16.8 64.4
Pistoia 27.4 53.8 PT
Rest area "Serravalle" 35.5 45.7
Montecatini Terme 39.0 42.2
Chiesina Uzzanese 46.4 34.8
Altopascio 49.3 31.9 LU
Capannori 57.2 24.0
Lucca Est 63.5 17.7
Lucca Ovest
Samfuri:Symbol Lucca-Viareggio
Samfuri:Symbol Genova
66.0 15.2
Rest area "Migliarino" 79.1 2.1 PI
Samfuri:Symbol Samfuri:Symbol Genova - Cecina
Pisa Samfuri:Symbol
Samfuri:Symbol Pisa International Airport
80.7 0.5
Samfuri:Symbol Toll gate Pisa Nord 81.0 0.2
Samfuri:Symbol Pisa Nord
Samfuri:Symbol Via Aurelia
81.7 0.0
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

  1. Only for traffic in the direction of the A1
  2. Coming from Florence, access to the A1 is earlier and takes place through the "Firenze Nord" toll booth.