Doya
Appearance
Doya da turanci yam (Dioscorea), Idan akace Doya to sunan na daukan sunan shukar kanta da ya'yan da shukar ke haifarwa, amma sai dai a kasashen Amurika da Kanada sunar ta Doya na dauka harda Dankali da sauran nau'ukansu duk doya suke kiransu.