Jump to content

Finding Hillywood (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 20:02, 13 ga Faburairu, 2024 daga BnHamid (hira | gudummuwa)
Finding Hillywood (fim)
Asali
Characteristics

Finding Hillywood fim ne game da abinda ya faru da gaske na shekarar 2013 wanda ke nazarin masana'antar fina-finai da ke tasowa a Ruwanda (masana'antada aka fi sani da Hillywood a yanzu).

Takaitaccen bayani

Fim ɗin yana gabatarwa da masu kallo zuwa farkon masana'antar fim ta Rwanda, manyan membobin Hillywood kamar Ayuub Kasasa Mago, da Eric Kabera. tare da tasirinta ga 'yan Rwanda.

Kyauta