Jump to content

Benin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 06:01, 1 ga Maris, 2013 daga MerlIwBot (hira | gudummuwa) (Robot: Removing kk:Бенин (deleted))
Jamhuriyar Benin (ha) République du Bénin
yaren kasa faransanci
baban birne Porto Novo, Cotonou
tsaren kasa Jamhuriya
shugaban kasa Thomas Yayi Boni

- fadin kasa
- % ruwa

112 620 km²
1,8%
yawan mutane
8 439 000 (2005)
uwrin da mutane suke da zama
60 hab/km²
kudin dayake shiga kasa a shikata 8,100,000,000$
kudin da kuwane mutun yana samu a shikara 1300$
samun incin kasa
daga Francia)

1 daga agosta 1960
kudin kasa Franco CFA
banbancin lukaci UTC +1
Rane UTC +1
Himno nacional L'Aube Nouvelle
Yanar gizo .bj
lambar wayar taraho ta kasa +229

Benin tana daya daga kasashin yamma Afrika kuma ita karamar kasa ce , da can ana cimata dukome , a shikara ta 1894 kasar faransa tamamaye tahar zuwa shikara ta 1960 tasamu incin kanta . Benin tanada iyaka da kasashi hudu sone:-

  • daga yammacin ta Togo

Benin kasa ce me tsuw daga kuduance zuwa arewace (650 )km , kuma tsauwnta daga gabarce zuwa yammace ( 110 ) km , harshin faransanci shine yaren kasa tanada yawan mutane kemanin (4,418,000 ) a shikara ta 1988 baban birnen ta cotono yawan mutanen ta sunkai (1050) , Benin tanada yarurka masu dinbin yawa ( fun , adja buriya hausa dande ) da suran su