Akwiya
Appearance
Akwiya | |
---|---|
Scientific classification | |
Class | mammal (en) |
Order | Artiodactyla (en) |
Dangi | Bovidae (mul) |
Genus | Capra (en) |
Jinsi | wild goat (en) |
subspecies (en) | Capra aegagrus hircus (Linnaeus, 1758)
|
Synonyms | |
|
Akwiya ko Akuya (Capra hircus) dabba ce daga cikin irin nau'ukan dabbobin gida da ake d su a duniya. Akuya dai ana cin namanta wadda abinci ne ga dubban mutane da kuma sha daga nononta.[1]
Rayuwar akuya
Hakika rayuwar akuya tana yin ta ne kusan a cikin mutane domin akuya ba ta rayuwa a manyan dazukan da wasu dabbobin suke rayuwa a cikin su.
Kalolin akuya
Akwai Kalolin awaki da ake da su kusan kala uku (3) 1. Jar akuya wadda ita ce tafi yawa a duniya 2. Baƙar akuya da kuma 3. Farar akuya [2]