Jump to content

Mali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 09:19, 10 Mayu 2011 daga Dinamik-bot (hira | gudummuwa) (r2.6.5) (robot Modifying: id:Mali)
République du Mali Jamhuriyar Mali (ha )
(Flag) (Coat of Arms)
National motto: Un peuple, un but, une foi
yaren kasa faransanci
baban birne
Bamako
tsarin kasa Jamhuriya
shugaban kasa Amadou Toumani Touré
fri ninister Modibo Sidibé
samun inci kasa daga Faransa 22 satumba 1960
fadin kasa 1 240 142 Km²
Yawan mutanen kasa
wurin zaman mutane
11 995 402 (2007)
9,67 loj./km²
kudin kasa Franko CFA
kudin da yake shiga kasa a shikara 8,500,000,000$
kudin da kuwane mutum yake samu a shikara 820$
bambancin lukaci +0 (UTC)
rane +0 (UTC)
lambar yanar gizo .ml
lambar wayar tarahu ta kasa da kasa +223
adinin kasa Islamo (82%)

Mali tana cikin kasashin afirka ta yamma , tanada iyaka da kasashi bakwai sune :-



mali tanada yan'kuna takwas kuma yankunan suna da kanan yankuna 49 sune wa'yannan:-

  • yankin gau
  • yankin kidal


Tarihi


wayannan kabiluli Soninke , Mandinka ko(Mandingo , Malinke) sun bale daga cango shekara ta 1230 daganan sarkin madingo Sundiata Keita se yayi gungiya ta wa'yanna kabilu guda uku a jefan tabkin cadi se yabar makotansa a karkashin ikon sa, anan masarawtar Mali shine ya kirkirota awanan lukacin tafe masarawtar ghana . Mansa Musa yanada baban magame a kasa bayan sarke Sundiata Keita shine dan afirka mutume na farko ya tafe haji da kafa a shikara ta (1324) ta hanyar misra , awannan shekarar aka zamar Tomboucou kasuwar saida zenariya da koyar da adinin musulinci , akarshin karne na 14 abizinawa suka zo daga kudancin hamada suka mamiye wannan birn a shikara 1500 se suka tsawaita ikon so zowa sama da tabkin issa .

22 ga watan satumba 1960 se Jamhuriyar Sudan da Senegal suka samu incin su daga Faransa , suka hade tare suka zame taraiyar Mali bayan watane se Senegal ta bale da daga jamhuriyar sudan .daganan se aka sane sunan Jamhuriyar sudan zuwa Mali A shekara ta (1991) aka yi gwamnate ta uwcin gade daga nan aka kauw karshin hukunci me tsanane , kuma a shikara ta 1992 aka yi zabe na farko sabowar dimuguratiya , shugaba Alfa umar kunare ya lashe zaben a shekara ta1997 se aka sake zabansa , kuma a shekara ta 2002 aka yi wane zaben se Ahamadu tumane ture ya lashe zabin har ila yau .