Jump to content

Maryam Yahaya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 17:13, 29 ga Yuni, 2022 daga BnHamid (hira | gudummuwa)
Maryam Yahaya
Rayuwa
Haihuwa Kano, 17 ga Yuli, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Sana'a
Sana'a jarumi

Maryam Yahaya (An haife ta a ranar 23 ga watan yunin shekara ta alif 1997) 'yar fim din Najeriya ce a masana'antar Kannywood. Ta sami yabo ne saboda tana cikin fim din Taraddadi, fim ɗin da elnass ajenda ya shirya. Saboda rawar da ta taka, an zabi Maryam Yahaya a matsayin kyakkyawar yar wasa mai kwazo daga City People Entertainment Awards a shekara ta 2017. Hakanan an zabe ta a matsayin yar wasan kwaikwaiyo ta City People Entertainment Awards a shekara ta 2018.[1]

Ayyuka

Filmography

Take Shekara
Gidan Abinci 2016
Barauniya 2016
Tabo 2017
Mijin Yarinya 2017
Mansoor 2017
Mariya 2018
Wutar Kara 2018
Jummai Ko Larai 2018
Matan Zamani 2018
Hafiz 2018
Gidan Kashe Awo 2018
Gurguwa 2018
Mujadala 2018
Sareenah 2019

Manazarta