Hula
Appearance
hula | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | headgear (en) |
Fabrication method (en) | Dinkin hula |
Hula Wan suturane da ake sakawa a kai.Al'adan malam bahaushe idan kasa hula shine cikan haiba, da girma. Garu-ruwan da suka shahara a dunka huluna sune kama=borno= Katsina = paki=.Hula suna ne na "tilo" jammi kuma "Huluna".Kuma hula tanada mutukar muhimmanci ha a wajen mutane,musamman ma a kasar hausa.
Tarihi
Hula dai ta samo asali ne tun a ƙarni baya inda Mutane musamman dattawa sukafi amfani da ita domin sanya ta a kai, hula tana kara nuna mahimmanci ga mutane a wasu ƙabilun inda wasu kuma ke sanya ta domin ado. Hula kala kala ce kuma a Nijeriya kusan kowane yanki da yadda suke sa hula. Kuma maza sune aka fi sani da sana'a ɗinkin hula musamman ƴan Maiduguri.[1] [2]