Jump to content

Bambanci tsakanin canje-canjen "Zambiya"

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Content deleted Content added
Hotuna: #WPWP HWUG
Hotuna: #WPWP HWUG
Layi na 74 Layi na 74
<gallery>
<gallery>
File:Cataratas Victoria, Zambia-Zimbabue, 2018-07-27, DD 04.jpg|Babban Tapkin Zambiya
File:Cataratas Victoria, Zambia-Zimbabue, 2018-07-27, DD 04.jpg|Babban Tapkin Zambiya
File:Cataratas Victoria, Zambia-Zimbabue, 2018-07-27, DD 30-34 PAN.jpg| Tapkin Zambiya mai suna Cataratas Victoria
File:Cataratas Victoria, Zambia-Zimbabue, 2018-07-27, DD 30-34 PAN.jpg|Tapkin Zambiya mai suna Cataratas Victoria
File:Cataratas Victoria, Zambia-Zimbabue, 2018-07-27, DD 16-20 PAN.jpg
File:Cataratas Victoria, Zambia-Zimbabue, 2018-07-27, DD 16-20 PAN.jpg| Tabki a Zambiya masi suna Cataratas Victoria
File:Transportation in Zambia 01.jpg
File:Transportation in Zambia 01.jpg
File:Transport In zambia.jpg
File:Transport In zambia.jpg

Canji na 15:27, 17 ga Yuli, 2020

Jamhuriyar Zambiya
Harsunan kasa Turanci, Nyanjanci, Bembanci
baban birne Lusaka
shugaban kasa Edgar Lungu
fadin kasa 752,618 km2
yawan mutane kasar 16,591,390 (2016)
wurin zaman mutane 26 h./km2
samun inci kasa daga Zimbabwe

24 Oktoba 1964
kudin kasa kwacha
kudin da yake shiga kasa a shekara 23.137 miliyoni dollar na Tarayyar Amurka
kudin da kuwane mutun yake samu a shekara 1,342 dollar na Tarayyar Amurka
banbancin lukaci +2UTC
rane +2UTC
ISO-3166 (Yanar gizo) .ZM
lambar wayar taraho ta kasa da kasa 260

Zambiya ko Jamhuriyar Zambiya (da Turanci: Republic of Zambia), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Zambiya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 752,618. Zambiya tana da yawan jama'a 16,591,390, bisa ga jimillar 2016. Zambiya tana da iyaka da Tanzaniya, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, Angola, Zimbabwe, Malawi, Namibiya kuma da Mozambik. Babban birnin Zambiya, Lusaka ce. Shugaban kasar Zambiya Edgar Lungu ne daga shekarar 2015. Mataimakin shugaban kasar Inonge Wina ce daga 2015.

Tarihi

Mulki

Arziki

Wasanni

Fannin tsaro

Kimiya

Al'adu

Addinai

Hotuna

Manazarta

Zambiya ta samu yancin kanta a shekara ta 1964, daga Birtaniya.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe