Jump to content

Bambanci tsakanin canje-canjen "Doya"

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Content deleted Content added
Nayi gyara
Nayi gyara
Layi na 6 Layi na 6
[[File:Doya da miya da kwai 01.jpg|thumb|Dafaffen Doya da Miya da kwai]]

[[Fayil:Boiled yam and garden egg stew.jpg|thumb|Haka akecin doya da miya in'an dafa]]

[[Fayil:Sweet Potato Curry.jpg|thumb|dankali soyanye]]
'''Doya''' ''Yam'' a larabce kuma "البطاطا" dai abinci ne da ake nomawa a gona, wanda a tsarin sinadarin abinci tana amfani ga jiki domin kara karfi wato carbohydrate. Akwai hanyoyi da yawa da ake amfani da su a wajen sarrafata. Ana amfani da ita a soya, sannan kuma ana [[sakwara]], kuma ana gasawa. Haka kuma, ana dafa ta a ci da mai koda miya<ref>https://aminiya.ng/yadda-ake-girka-alalen-doya/</ref>, sannan inda suka fi [[noma]] ta a Najeriya ita ce [[jihar neja|Jihar Neja]] mafi akasarinsu noman doyan suke yi. Da [[Turanci]] '''yam''' ake kiranta. Idan aka ce Doya to sunan na daukan sunan shukar kanta da 'ya'yan da shukar ke fitarwa. A ƙasashen [[Amurika|Amurka]] da [[Kanada]] sunan Doya na dauka har da [[Dankali]] da sauran nau'ukansu duk doya suke kiransu.<ref>https://cookpad.com/ng-ha/recipes/11902755-sakwara-da-miyar-alayyahu</ref><ref>https://www.bbc.com/hausa/39957908</ref><ref>https://www.muryarhausa24.com.ng/2019/10/karanta-jerin-abincin-hausawa-kafin-zuwan-yar-thailand-kafin-zuwan-shinkafa-yar-kasashen-waje-girke-girken-gargajiya-sunayen-abincin-gargajiya-abincin-zamani-filin-girke-girke-abincin-zamani-filin-girke-girke.html</ref>

Canji na 04:59, 23 ga Yuli, 2024

  • kasuwar doya
    gonar doya
    Bulleted list item
doya
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na root vegetable (en) Fassara
Natural product of taxon (en) Fassara Doya
Doya
Dioscorea sp.
yadda doya take idan an shukata
Dafaffen Doya da Miya da kwai
Haka akecin doya da miya in'an dafa
dankali soyanye

Doya Yam a larabce kuma "البطاطا" dai abinci ne da ake nomawa a gona, wanda a tsarin sinadarin abinci tana amfani ga jiki domin kara karfi wato carbohydrate. Akwai hanyoyi da yawa da ake amfani da su a wajen sarrafata. Ana amfani da ita a soya, sannan kuma ana sakwara, kuma ana gasawa. Haka kuma, ana dafa ta a ci da mai koda miya[1], sannan inda suka fi noma ta a Najeriya ita ce Jihar Neja mafi akasarinsu noman doyan suke yi. Da Turanci yam ake kiranta. Idan aka ce Doya to sunan na daukan sunan shukar kanta da 'ya'yan da shukar ke fitarwa. A ƙasashen Amurka da Kanada sunan Doya na dauka har da Dankali da sauran nau'ukansu duk doya suke kiransu.[2][3][4]

soyayyar doya da kifi
doya da miya

Manazarta