Bambanci tsakanin canje-canjen "Fari"
Appearance
Content deleted Content added
mNo edit summary |
Nayi gyara |
||
Layi na 1 | Layi na 1 | ||
{{Databox}} |
{{Databox}} |
||
[[File:White paper.jpg|thumb|Farar faifa]] |
[[File:White paper.jpg|thumb|Farar faifa]] |
||
'''Fari''' dai nau'i ne na kala dake banbanta launi, shi dai fari ana nufin abu mai haske wanda hasken |
'''Fari''' dai nau'i ne na kala dake banbanta launi, shi dai fari ana nufin abu mai haske wanda hasken da ya haskaka sosai. A wata hausar kuma fari yana nufin fari gona tayi fari ta kone. |
||
==Ma'anar Fari== |
==Ma'anar Fari== |
Canji na 10:17, 10 ga Yuli, 2024
Fari | |
---|---|
launi da HTML4 named color (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Haske da achromatic color (en) |
Gajeren suna | W |
SRGB color hex triplet (en) | FFFFFF |
CSS color keyword (en) | white |
Hannun riga da | Baki (Black) |
Fari dai nau'i ne na kala dake banbanta launi, shi dai fari ana nufin abu mai haske wanda hasken da ya haskaka sosai. A wata hausar kuma fari yana nufin fari gona tayi fari ta kone.
Ma'anar Fari
A duk lokacin da ake ce ga wani abu fari to zamu ga ana kyautata zato akan shi kuma hana san abun saboda hakan ya samo asali ne tun daga na'uin kalar ta fari da ake ganin ta da kyau.
Abubuwa farare
1.Tantabara 2.Takarda 3.Alli Da dai sauran su. [1]