Jump to content

Bambanci tsakanin canje-canjen "Muhammad Yusuf"

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Content deleted Content added
Manaf205 (hira | gudummuwa)
m #WAK
Tags: Gyaran gani Gyaran wayar hannu
M Bash Ne (hira | gudummuwa)
 
(44 intermediate revisions by 23 users not shown)
Layi na 1 Layi na 1
{{Mukala mai kyau}}
{{Mukala mai kyau}}
{{Databox}}
{{Infobox religious biography
'''Muhammad Yusuf''' Ya kasance kuma an Haife shi a ranar<small>:</small> 29 ga watan Janairun Shekara ta 1970 - ya <small>Mutu a ranar:</small> 30 ga watan Yulin shekara ta 2009), kuma an san shi da Ustaz Mohammad Yusuf, dan [[Najeriya|Nijeriya]] ne kuma malamin addinin musulunci ne. wanda ya kafa akidar cewa karatun boko haramun ne, an masa kallan [[Ta'addanci|dan ta'adda]] wanda ya kafa kungiyar [[Boko Haram]] a [[Najeriya]] a shekara ta 2002, wanda yanzu haka tasirin wannan gungiyar ta Boko Haram ya shiga kasar [[Nijar]], [[Cadi]], da [[Kamaru]], Shi ne shugaban ta na farko har aka kashe shi a rikicin [[Boko Haram]] na farko a cikin garin [[Maiduguri]] <ref name="ADL2">[http://webarchive.loc.gov/all/20120109052545/http://www.adl.org/main_Terrorism/boko_haram.htm?Multi_page_sections%3DsHeading_2 Boko Haram: The Emerging Jihadist Threat in West Africa – Background], Anti-Defamation League, December 12, 2011.</ref>, wanda daga baya mataimakin sa [[Abubakar Shekau]] ya ci gaba da jagoranta. Muhammad yusuf ya kasance yana bibiyan karatun Mallam Ja'afar Mahmud Adam wanda mallam Ja'afar ya hadu da shi a makkah ya nuna masa wannan akida da yake so ya kafa mutane a kai ba daidai ba ne ya rantse da Allah cewar wadannan mutanan ba dalibansa ba ne ya kara da cewa shi bai san su ba sai mallam ja'afar mahmud adam ya ce indai kana son ka kubuta daga wannan aqida to ka dauki alkalin da zai rubuta da yawunka kai ka kubuta daga wannan aqida da ake jingina ka da ita haka muhammad yusuf ya sa aka samo alkalin da suke cewa aikin boko haramun ne shine yayi masa rubutu da yaran da ake cewa haramun ne akayi har ,muhammad yusuf yasamu yadawo najeriya daga baya ya nuna wa duniya shi yana nan akan bakan sa na nunawa duniya cewa yin karatun boko haramun ne.
|religion=[[Islam]]
|occupation= Malami
|main_interests= Fikihu da Tafsiri
|notable_ideas=
|notable_works= Boko Haram
|alma_mater=
|teachers=
|denomination=[[Sunna]]
|Sufi_order= Baya ra'ayi
|expand_students=
|disciple_of=
|disciples=
|influences=Ibrahim Shekau
|expand_influences=
|influenced=
|jurisprudence=[[Malikiyya]]
|movement=[[Boko Haram]]
|students=
|region=[[Arewacin Najeriya]]
|death_date=30 July 2009
|image=
|alt=
|caption=
|title=
|birth_name= Muhammad Kabir Haruna
|birth_place= [[Jihar Yobe|Girgir Jakusko,Jihar Yobe]]
|birth_date= 29 January 1970
|honorific_prefix= Uztaz
|death_place=Borno
|death_cause=Harbi da bindiga
|resting_place=Maiduguri
|nationality= [[Najeriya]]
|ethnicity=[[Kanuri]]
|era= Wannan zamanin
|name= Muhammad Yusuf
|expand_influenced=
|parents= Yusuf <small>(Mahaifi)</small>|child=Abu Musab al-Barnawi}}
'''Muhammad Yusuf''' (<small>Haihuwa:</small> 29 Janairu 1970 - <small>Mutuwa:</small> 30 Yuli 2009), kuma an san shi da Ustaz Mohammad Yusuf, wani dan [[Najeriya|Nijeriya]] ne kuma malamin addinin musulunci, wanda ya kafa akidar cewa karatun boko haramun ne, an masa kallan [[Ta'addanci|dan ta'adda]] wanda ya kafa kungiyar [[Boko Haram]] a [[Najeriya]] a shekarar 2002, wanda yanzu haka tasirin wanna kungiyar na Boko Haram ya shiga kasar [[Nijar]], [[Cadi]], da [[Kamaru]], Shine shugaban ta na farko har aka kashe shi a rikicin [[Boko Haram]] na farko a cikin garin [[Maiduguri]] <ref name="ADL2">[http://webarchive.loc.gov/all/20120109052545/http://www.adl.org/main_Terrorism/boko_haram.htm?Multi_page_sections%3DsHeading_2 Boko Haram: The Emerging Jihadist Threat in West Africa – Background], Anti-Defamation League, December 12, 2011.</ref>, wanda daga baya mataimakin sa [[Abubakar Shekau]] ya ci gaba da jagoranta,muhammad yusuf ya kasan ce yana bibiyan karatun mallam ja'afar mahmud adam wanda mallam ja'afar yahadu da shi a makkah yanuna masa wannan aqida ta yake so yakafa mutane akai ba daidai baneh ya rantse da allah shi wadannan mutanan ba dalibansa bane yakara dace wa shi baisan su ba sai mallam ja'afar mahmud adam yace indai kanason kubuta daga wannan aqida to ka dauki alkalin da zai rubuta da yawunka kai ka kubuta daga wannan aqida da ake jingina ka da ita haka muhammad yusuf yasa aka samo alkalin da suke cewa aikin boko haramun ne shine ya me rubutu da yaran da ake cewa haramun ne akayi har muhammad yusuf yasamu yadawo najeriya daga baya yanuna wa duniya shi yananan akan bakan sa na nunawa duniya cewa yin karatun boko haramun neh


== Tarihi ==
== Tarihi ==
Yusuf wanda aka haifa a ƙauyen Girgir, a cikin [[Jakusko]], [[Yobe|jihar Yobe ta yanzu]], a [[Najeriya]], ya sami ilimi a gida, wato a kasa Najeriya, musamman ma a [[Borno]]. <ref>"West African Militancy and Violence", page 74</ref> A farkon rayuwar shi ya fara shi'anci ne, daga baya ya tuba ya koma salafiyyanci, Daga baya ya kara karatun addinin Musulunci kuma ya zama dan [[Salafiyya]].<ref>{{Cite book|title=Christianity, Islam, and Liberal Democracy: Lessons from Sub-Saharan Africa|url=https://books.google.com/books?id=v7C6BwAAQBAJ|publisher=Oxford University Press|date=2015-07-01|isbn=9780190225216|language=en|first=Robert A.|last=Dowd|page=102}}</ref> inda a gab da karshan rayuwar sa shugaban salafiyya na Najeriya mai suna [[Muhammad Auwal Albani Zaria]] ya barran ta da shi, bayan jin akidar shi na Boko Haram.
Yusuf wanda aka haifa a kauyen Girgir, a cikin [[Jakusko]], [[Yobe|jihar Yobe ta yanzu]], a [[Najeriya]], ya sami ilimi a gida, wato a ƙasa Najeriya, musamman ma a [[Borno]]. <ref>"West African Militancy and Violence", page 74</ref> A farkon rayuwar shi ya fara shi'anci ne, daga baya ya tuba ya koma salafiyyanci, Daga baya ya kara karatun addinin Musulunci kuma ya zama dan [[Salafiyya]].<ref>{{Cite book|title=Christianity, Islam, and Liberal Democracy: Lessons from Sub-Saharan Africa|url=https://books.google.com/books?id=v7C6BwAAQBAJ|publisher=Oxford University Press|date=2015-07-01|isbn=9780190225216|language=en|first=Robert A.|last=Dowd|page=102}}</ref> inda a gab da karshan rayuwar sa shugaban salafiyya na Najeriya mai suna [[Muhammad Auwal Albani Zaria]] ya barran ta da shi, bayan jin akidar shi na Boko Haram.


== Karatu ==
== Karatu ==
A cewar wani masani Paul Lubeck na Jami'ar California da ke Santa Cruz, a lokacin da yake saurayi Yusuf an koyar da shi [[Shi'a]] a karkashin jagoran cin [[Ibrahim Zakzaky]]. daga baya yace ya tuba ya koma [[Ahlus-Sunnah]], inda ya kulla alaƙa da [[Salafiyya]], kuma yace yana bin koyarwar [[Ibn Taymiyyah|Ibn Taimiyya]] .<ref name="cfrBackgrounder2">{{cite web|url=http://www.cfr.org/africa/boko-haram/p25739|title=Backgrounder – Boko Haram|publisher=Council of Foreign Relations|work=www.cfr.org|date=2011-12-27|access-date=March 12, 2012|author=Johnson, Toni}}</ref> Yana da kwatankwacin karatun digiri na biyu, a cewar wani malami dan Najeriya Hussain Zakaria. Yusuf bai taɓa ƙwarewa sosai a Turanci ba kamar yadda aka ruwaito. Ya yi imani da aiki da shari'ar Musulunci sosai, wanda ke wakiltar abin da ya dace da shi na adalci bisa koyarwar annabin Islama, Muhammad. Mayakan Boko Haram za su kashe membobin wasu kungiyoyin Musulmi kamar kungiyar Izala ta Salafist da 'yan kungiyar Sufi Tidjaniyya da Qadiriya.<ref>{{Cite web|url=https://www.monde-diplomatique.fr/2012/04/VICKY/47604|title=Aux origines de la secte Boko Haram|last=Vicky|first=Alain|date=2012-04-01|website=Le Monde diplomatique|language=fr|access-date=2019-12-04}}</ref> A cikin hirar da yayi tare da [[BBC Hausa|BBC]], wacce ta yi da shi a shekarar 2009, Yusuf ya bayyana imaninsa cewa batun [[ilmi]] kan cewa duniyan da ke zagaye da sararin samaniya ya saba wa [[Musulunci|koyarwar Musulunci]] kuma ya kamata a yi watsi da shi . Ya kuma yi watsi da juyin halittar masanin kimiyya mai suna Darwin, da kuma batun kewayen halittar da ke samar da ruwan sama. <ref name="bbc20090728">{{cite news|title=Nigeria's 'Taliban' enigma|work=BBC News|date=28 July 2009|url=http://news.bbc.co.uk/2/low/africa/8172270.stm|access-date=2009-07-28}}</ref> A cikin hirar harma ya ce:
A cewar wani masani Paul Lubeck na Jami'ar California da ke Santa Cruz, a lokacin da yake saurayi Yusuf an koyar da shi [[Shi'a]] a karkashin jagoran cin [[Ibrahim Zakzaky]]. daga baya yace ya tuba ya koma [[Ahlus-Sunnah]], inda ya kulla alaka da [[Salafiyya]], kuma yace yana bin koyarwar [[Ibn Taymiyyah|Ibn Taimiyya]] .<ref name="cfrBackgrounder2">{{cite web|url=http://www.cfr.org/africa/boko-haram/p25739|title=Backgrounder – Boko Haram|publisher=Council of Foreign Relations|work=www.cfr.org|date=2011-12-27|access-date=March 12, 2012|author=Johnson, Toni}}</ref> Yana da kwatankwacin karatun digiri na biyu, a cewar wani malami dan Najeriya Hussain Zakaria. Yusuf bai taɓa kwarewa sosai a Turanci ba kamar yadda aka ruwaito. Ya yi imani da aiki da shari'ar Musulunci sosai, wanda ke wakiltar abin da ya dace da shi na adalci bisa koyarwar annabin Islama, Muhammad.(SAW) Mayakan Boko Haram za su kashe membobin wasu kungiyoyin Musulmi kamar kungiyar Izala ta Salafist da 'yan kungiyar Sufi Tijjaniyya da Qadiriya.<ref>{{Cite web|url=https://www.monde-diplomatique.fr/2012/04/VICKY/47604|title=Aux origines de la secte Boko Haram|last=Vicky|first=Alain|date=2012-04-01|website=Le Monde diplomatique|language=fr|access-date=2019-12-04}}</ref> A cikin hirar da yayi tare da [[BBC Hausa|BBC]], wacce ta yi da shi a shekarar 2009, Yusuf ya bayyana imaninsa cewa batun [[ilmi]] kan cewa duniyan da ke zagaye da sararin samaniya ya saba wa [[Musulunci|koyarwar Musulunci]] kuma ya kamata a yi watsi da shi . Ya kuma yi watsi da juyin halittar masanin kimiyya mai suna Darwin, da kuma batun kewayen halittar da ke samar da ruwan sama. <ref name="bbc20090728">{{cite news|title=Nigeria's 'Taliban' enigma|work=BBC News|date=28 July 2009|url=http://news.bbc.co.uk/2/low/africa/8172270.stm|access-date=2009-07-28}}</ref> A cikin hirar harma ya ce:


{{Cquote|personquoted="Akwai wasu fitattun masu wa'azin addinin Islama da suka gani kuma suka fahimta cewa ilimin zamani irin na Yammacin Turai ya gauraya da batutuwan da suka saba wa abin da muka yi imani da shi a Musulunci," in ji shi.}}
{{Cquote|personquoted="Akwai wasu fitattun masu wa'azin addinin Islama da suka gani kuma suka fahimta cewa ilimin zamani irin na Yammacin Turai ya gauraya da batutuwan da suka saba wa abin da muka yi imani da shi a Musulunci," in ji shi.}}


{{Cquote|personquoted="Kamar [[ruwan sama]] . Mun yi imani halittar Allah ce maimakon ƙazamar ruwa da rana ta haifar wanda ke tattarawa kuma ya zama ruwan sama.}}
{{Cquote|personquoted="Kamar [[ruwan sama]] . Mun yi imani halittar Allah ce maimakon kazamar ruwa da rana ta haifar wanda ke tattarawa kuma ya zama ruwan sama.}}


{{Cquote|personquoted="Kamar faɗin duniya yanki ne . Idan ta ci karo da koyarwar Allah, sai mu ƙi shi. Mun kuma ki yarda da ka'idar Darwiniyanci."}}
{{Cquote|personquoted="Kamar faɗin duniya yanki ne . Idan ta ci karo da koyarwar Allah, sai mu ki shi. Mun kuma ki yarda da ka'idar Darwiniyanci."}}


== Akida ==
== A Ƙida ==
kamar yadda wani masani a harkan ta'addanci mai suna Paul Lubeck na Jami'ar Kalifoniya ya fada, yace Muhammad Yusuf a lokacin kuruciyar sa ya fara bin akidar [[Shi'a]] ne a karkashin jagoranci [[Ibrahim Zakzaky]], wanda daga baya yace ya tuba, daga bisani sai ya koma akidar Salafanci, inda ya fara karatu a karkashin [[Muhammad Auwal Albani Zaria|Albani Zaria]] da [[Ja'afar Mahmud Adam]], kuma yana bayyana cewa yana bin koyarwar Shehin Musulunci mai suna [[Ibn Taymiyyah]], bayan ya bayyana akidar sa na cewa Boko Harum ne sai [[Muhammad Auwal Albani Zaria|Albani Zaria]] da [[Ja'afar Mahmud Adam]] suka barran ta da shi, kuma suka yi masa wa'azi gami da raddi.
kamar yadda wani masani a harkan ta'addanci mai suna Paul Lubeck na Jami'ar Kalifoniya ya fada, yace Muhammad Yusuf a lokacin kuruciyar sa ya fara bin akidar [[Shi'a]] ne a karkashin jagoranci [[Ibrahim Zakzaky]], wanda daga baya yace ya tuba, daga bisani sai ya koma akidar Salafanci, inda ya fara karatu a karkashin [[Muhammad Auwal Albani Zaria|Albani Zaria]] da [[Ja'afar Mahmud Adam]], kuma yana bayyana cewa yana bin koyarwar Shehin Musulunci mai suna [[Ibn Taymiyyah]], bayan ya bayyana akidar sa na cewa Boko Haramun ne sai [[Muhammad Auwal Albani Zaria|Albani Zaria]] da [[Ja'afar Mahmud Adam]] suka barran ta da shi, kuma suka yi masa wa'azi gami da raddi.


An ruwaito cewa bai iya turanci ba, amma manazarta ilimin sun karyata hakan, rahotanni sun tabbatar da cewar yana yin [[Turanci]] sosai,sannan ya iya larabci daidai gwar gwado kuma yasance me halartar karatun mallam ja'afar mahmud adam
An ruwaito cewa bai iya turanci ba, amma manazarta ilimin sun karyata hakan, rahotanni sun tabbatar da cewar yana yin [[Turanci]] sosai,sannan ya iya larabci daidai gwar gwado kuma yakasance me halartar karatun mallam ja'afar mahmud adam


== Kafa kungiya ==
== Kafa gungiya ==
Muhammad Yusuf ne ya fara da'awan kungiyar mai suna da [[larabci]] ''Jama'atu Ahlis Sunna Lidda'awati wal-Jihad,'' wanda a larabci yake nufin "Al'umma masu bin [[Sunna]], masu da'awa da [[jihadi]] ". <ref>{{cite news|url=https://www.bbc.co.uk/news/world-africa-13809501|work=BBC News|title=Who are Nigeria's Boko Haram Islamists?|date=26 August 2011}}</ref> Musulmi ne kuma dan [[Najeriya]] wanda ya kafa kungiyar [[Boko Haram]] a shekara ta 2002. Shine ya zama shugaban ta har izuwa lokacin da ya rasa ransa a shekarar 2009. Asalin sunan kungiyar ita ce ''Jama'atu Ahlis Sunna Lidda'awati wal-Jihad''
Muhammad Yusuf ne ya fara da'awan kungiyar mai suna da [[larabci]] ''Jama'atu Ahlis Sunna Lidda'awati wal-Jihad,'' wanda a larabci yake nufin "Al'umma masu bin [[Sunna]], masu da'awa da [[jihadi]] ". <ref>{{cite news|url=https://www.bbc.co.uk/news/world-africa-13809501|work=BBC News|title=Who are Nigeria's Boko Haram Islamists?|date=26 August 2011}}</ref> Musulmi ne kuma dan [[Najeriya]] wanda ya kafa kungiyar [[Boko Haram]] a shekara ta 2002. Shine ya zama shugaban ta har izuwa lokacin da ya rasa ransa a shekarar 2009. Asalin sunan kungiyar ita ce ''Jama'atu Ahlis Sunna Lidda'awati wal-Jihad''


Layi na 64 Layi na 27


== Rayuwar shi ==
== Rayuwar shi ==
Yusuf yana da mata hudu da ‘ya’ya 12, <ref name="bbc20090731">{{cite news|url=http://news.bbc.co.uk/2/hi/africa/8177451.stm|title=Nigeria sect head dies in custody|work=BBC News|date=2009-07-31|agency=BBC|access-date=May 25, 2012}}</ref> daya daga cikinsu shi ne Abu Musab al-Barnawi, wanda ya yi ikirarin cewa shine shugaban Boko Haram tun shekarar a 2016 a matsayin sahihin shugaban kungiyar Boko Haram, yana adawa da [[Abubakar Shekau]].<ref>{{Cite web|url=https://www.360nobs.com/2016/08/shekau-resurfaces-accuses-new-boko-haram-leader-al-barnawi-of-attempted-coup/|title=Shekau Resurfaces, Accuses New Boko Haram Leader al-Barnawi Of Attempted Coup|work=360nobs|date=4 August 2016|access-date=16 July 2018}}</ref> An ba da rahoton cewa yana rayuwa na jin dadi, wanda ya haɗa da mallakan kayan alatu, irin su [[Mercedes-Benz]], wayar hannu da kuma Komfuta.<ref name="bbc200907282">{{cite news|title=Nigeria's 'Taliban' enigma|work=BBC News|date=28 July 2009|url=http://news.bbc.co.uk/2/low/africa/8172270.stm|access-date=2009-07-28}}</ref>
Yusuf yana da mata hudu da ‘ya’ya 12, <ref name="bbc20090731">{{cite news|url=http://news.bbc.co.uk/2/hi/africa/8177451.stm|title=Nigeria sect head dies in custody|work=BBC News|date=2009-07-31|agency=BBC|access-date=May 25, 2012}}</ref> daya daga cikinsu shi ne Abu Musab al-Barnawi, wanda ya yi ikirarin cewa shine shugaban Boko Haram tun shekarar ta 2016 a matsayin sahihin shugaban kungiyar Boko Haram, yana adawa da [[Abubakar Shekau]].<ref>{{Cite web|url=https://www.360nobs.com/2016/08/shekau-resurfaces-accuses-new-boko-haram-leader-al-barnawi-of-attempted-coup/|title=Shekau Resurfaces, Accuses New Boko Haram Leader al-Barnawi Of Attempted Coup|work=360nobs|date=4 August 2016|access-date=16 July 2018|archive-date=17 July 2018|archive-url=https://web.archive.org/web/20180717012857/https://www.360nobs.com/2016/08/shekau-resurfaces-accuses-new-boko-haram-leader-al-barnawi-of-attempted-coup/|url-status=dead}}</ref> An ba da rahoton cewa yana rayuwa na jin dadi, wanda ya haɗa da mallakan kayan alatu, irin su [[Mercedes-Benz]], wayar hannu da kuma Komfuta.<ref name="bbc200907282">{{cite news|title=Nigeria's 'Taliban' enigma|work=BBC News|date=28 July 2009|url=http://news.bbc.co.uk/2/low/africa/8172270.stm|access-date=2009-07-28}}</ref>


== Diddigin bayanai na waje ==
== Diddigin bayanai na waje ==
Layi na 71 Layi na 34
* Duodu, Cameron (6 Agusta 2009), [https://www.theguardian.com/commentisfree/belief/2009/aug/06/mohammed-yusuf-boko-haram-nigeria "kwanakin karshe na Yusuf Yusuf"], ''The Guardian''
* Duodu, Cameron (6 Agusta 2009), [https://www.theguardian.com/commentisfree/belief/2009/aug/06/mohammed-yusuf-boko-haram-nigeria "kwanakin karshe na Yusuf Yusuf"], ''The Guardian''
* Kungiyar Kare Hakkin Dan-Adam (2012), [https://www.hrw.org/reports/2012/10/11/spiraling-violence-0 "Rikicin Rikici: Hare-haren Boko Haram da Zagin Jami'an Tsaro a Najeriya"], 11 ga Oktoba 2012
* Kungiyar Kare Hakkin Dan-Adam (2012), [https://www.hrw.org/reports/2012/10/11/spiraling-violence-0 "Rikicin Rikici: Hare-haren Boko Haram da Zagin Jami'an Tsaro a Najeriya"], 11 ga Oktoba 2012
* Murtada, Ahmad (2013), [http://download.salafimanhaj.com/pdf/SalafiManhaj_BokoHaram.pdf ''Boko Haram: Tushenta, Ka'idoji da ayyukanta a Najeriya''], Sashen Nazarin Addinin Musulunci, Jami'ar Bayero, Kano, Najeriya
* Murtada, Ahmad (2013), [http://download.salafimanhaj.com/pdf/SalafiManhaj_BokoHaram.pdf ''Boko Haram: Tushenta, Ka'idoji da ayyukanta a Najeriya''], Sashen Nazarin Addinin Musulunci,Jami'ar Bayero, Kano, Najeriya

* Duodu, Cameron (6 Agusta 2009), [https://www.wix9ja.com/commentisfree/belief/2009/aug/06/mohammed-yusuf-boko-haram-nigeria "kwanakin karshe na Yusuf Yusuf"]{{Dead link|date=June 2023 |bot=InternetArchiveBot |fix-attempted=yes }}, ''Gistlover''

== Manazarta ==
== Manazarta ==
{{reflist|2}}
{{reflist|2}}

Zubin ƙarshe ga 19:08, 6 Mayu 2024

Mukala mai kyau
Muhammad Yusuf
1. Leader of Boko Haram (en) Fassara

2002 - 30 ga Yuli, 2009 - Abubakar Shekau
Rayuwa
Haihuwa Jihar Yobe, 29 ga Janairu, 1970
ƙasa Najeriya
Mutuwa Maiduguri, 30 ga Yuli, 2009
Yanayin mutuwa  (extra-judicial killing (en) Fassara)
Ƴan uwa
Yara
Sana'a
Sana'a Mai da'awa
Aikin soja
Ya faɗaci Rikicin Boko Haram
Imani
Addini Musulunci

Muhammad Yusuf Ya kasance kuma an Haife shi a ranar: 29 ga watan Janairun Shekara ta 1970 - ya Mutu a ranar: 30 ga watan Yulin shekara ta 2009), kuma an san shi da Ustaz Mohammad Yusuf, dan Nijeriya ne kuma malamin addinin musulunci ne. wanda ya kafa akidar cewa karatun boko haramun ne, an masa kallan dan ta'adda wanda ya kafa kungiyar Boko Haram a Najeriya a shekara ta 2002, wanda yanzu haka tasirin wannan gungiyar ta Boko Haram ya shiga kasar Nijar, Cadi, da Kamaru, Shi ne shugaban ta na farko har aka kashe shi a rikicin Boko Haram na farko a cikin garin Maiduguri [1], wanda daga baya mataimakin sa Abubakar Shekau ya ci gaba da jagoranta. Muhammad yusuf ya kasance yana bibiyan karatun Mallam Ja'afar Mahmud Adam wanda mallam Ja'afar ya hadu da shi a makkah ya nuna masa wannan akida da yake so ya kafa mutane a kai ba daidai ba ne ya rantse da Allah cewar wadannan mutanan ba dalibansa ba ne ya kara da cewa shi bai san su ba sai mallam ja'afar mahmud adam ya ce indai kana son ka kubuta daga wannan aqida to ka dauki alkalin da zai rubuta da yawunka kai ka kubuta daga wannan aqida da ake jingina ka da ita haka muhammad yusuf ya sa aka samo alkalin da suke cewa aikin boko haramun ne shine yayi masa rubutu da yaran da ake cewa haramun ne akayi har ,muhammad yusuf yasamu yadawo najeriya daga baya ya nuna wa duniya shi yana nan akan bakan sa na nunawa duniya cewa yin karatun boko haramun ne.

Yusuf wanda aka haifa a kauyen Girgir, a cikin Jakusko, jihar Yobe ta yanzu, a Najeriya, ya sami ilimi a gida, wato a ƙasa Najeriya, musamman ma a Borno. [2] A farkon rayuwar shi ya fara shi'anci ne, daga baya ya tuba ya koma salafiyyanci, Daga baya ya kara karatun addinin Musulunci kuma ya zama dan Salafiyya.[3] inda a gab da karshan rayuwar sa shugaban salafiyya na Najeriya mai suna Muhammad Auwal Albani Zaria ya barran ta da shi, bayan jin akidar shi na Boko Haram.

A cewar wani masani Paul Lubeck na Jami'ar California da ke Santa Cruz, a lokacin da yake saurayi Yusuf an koyar da shi Shi'a a karkashin jagoran cin Ibrahim Zakzaky. daga baya yace ya tuba ya koma Ahlus-Sunnah, inda ya kulla alaka da Salafiyya, kuma yace yana bin koyarwar Ibn Taimiyya .[4] Yana da kwatankwacin karatun digiri na biyu, a cewar wani malami dan Najeriya Hussain Zakaria. Yusuf bai taɓa kwarewa sosai a Turanci ba kamar yadda aka ruwaito. Ya yi imani da aiki da shari'ar Musulunci sosai, wanda ke wakiltar abin da ya dace da shi na adalci bisa koyarwar annabin Islama, Muhammad.(SAW) Mayakan Boko Haram za su kashe membobin wasu kungiyoyin Musulmi kamar kungiyar Izala ta Salafist da 'yan kungiyar Sufi Tijjaniyya da Qadiriya.[5] A cikin hirar da yayi tare da BBC, wacce ta yi da shi a shekarar 2009, Yusuf ya bayyana imaninsa cewa batun ilmi kan cewa duniyan da ke zagaye da sararin samaniya ya saba wa koyarwar Musulunci kuma ya kamata a yi watsi da shi . Ya kuma yi watsi da juyin halittar masanin kimiyya mai suna Darwin, da kuma batun kewayen halittar da ke samar da ruwan sama. [6] A cikin hirar harma ya ce:

Error: No text given for quotation (or equals sign used in the actual argument to an unnamed parameter)

— "Akwai wasu fitattun masu wa'azin addinin Islama da suka gani kuma suka fahimta cewa ilimin zamani irin na Yammacin Turai ya gauraya da batutuwan da suka saba wa abin da muka yi imani da shi a Musulunci," in ji shi.

Error: No text given for quotation (or equals sign used in the actual argument to an unnamed parameter)

— "Kamar ruwan sama . Mun yi imani halittar Allah ce maimakon kazamar ruwa da rana ta haifar wanda ke tattarawa kuma ya zama ruwan sama.

Error: No text given for quotation (or equals sign used in the actual argument to an unnamed parameter)

— "Kamar faɗin duniya yanki ne . Idan ta ci karo da koyarwar Allah, sai mu ki shi. Mun kuma ki yarda da ka'idar Darwiniyanci."

kamar yadda wani masani a harkan ta'addanci mai suna Paul Lubeck na Jami'ar Kalifoniya ya fada, yace Muhammad Yusuf a lokacin kuruciyar sa ya fara bin akidar Shi'a ne a karkashin jagoranci Ibrahim Zakzaky, wanda daga baya yace ya tuba, daga bisani sai ya koma akidar Salafanci, inda ya fara karatu a karkashin Albani Zaria da Ja'afar Mahmud Adam, kuma yana bayyana cewa yana bin koyarwar Shehin Musulunci mai suna Ibn Taymiyyah, bayan ya bayyana akidar sa na cewa Boko Haramun ne sai Albani Zaria da Ja'afar Mahmud Adam suka barran ta da shi, kuma suka yi masa wa'azi gami da raddi.

An ruwaito cewa bai iya turanci ba, amma manazarta ilimin sun karyata hakan, rahotanni sun tabbatar da cewar yana yin Turanci sosai,sannan ya iya larabci daidai gwar gwado kuma yakasance me halartar karatun mallam ja'afar mahmud adam

Kafa gungiya

[gyara sashe | gyara masomin]

Muhammad Yusuf ne ya fara da'awan kungiyar mai suna da larabci Jama'atu Ahlis Sunna Lidda'awati wal-Jihad, wanda a larabci yake nufin "Al'umma masu bin Sunna, masu da'awa da jihadi ". [7] Musulmi ne kuma dan Najeriya wanda ya kafa kungiyar Boko Haram a shekara ta 2002. Shine ya zama shugaban ta har izuwa lokacin da ya rasa ransa a shekarar 2009. Asalin sunan kungiyar ita ce Jama'atu Ahlis Sunna Lidda'awati wal-Jihad

Bayan rikicin Boko Haram na watan Yulin 2009, sojojin Najeriya suka kama Yusuf a gidan surukin sa, daga baya sun mayar da shi hannun rundunar yan sandan Najeriya. [8] 'Yan sanda sun kashe Yusuf a gaban jama'a a gaban hedkwatar' yan sanda na Maiduguri . [9] [10] [11] Jami'an 'yan sanda da farko sun yi ikirarin cewa an harbe Yusuf ne a yayin da yake kokarin tserewa, ko kuma ya mutu ne sakamakon raunukan da ya samu a yayin artabu da sojoji.[10] [11]

Rayuwar shi

[gyara sashe | gyara masomin]

Yusuf yana da mata hudu da ‘ya’ya 12, [12] daya daga cikinsu shi ne Abu Musab al-Barnawi, wanda ya yi ikirarin cewa shine shugaban Boko Haram tun shekarar ta 2016 a matsayin sahihin shugaban kungiyar Boko Haram, yana adawa da Abubakar Shekau.[13] An ba da rahoton cewa yana rayuwa na jin dadi, wanda ya haɗa da mallakan kayan alatu, irin su Mercedes-Benz, wayar hannu da kuma Komfuta.[14]

Diddigin bayanai na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Boko Haram: The Emerging Jihadist Threat in West Africa – Background, Anti-Defamation League, December 12, 2011.
  2. "West African Militancy and Violence", page 74
  3. Dowd, Robert A. (2015-07-01). Christianity, Islam, and Liberal Democracy: Lessons from Sub-Saharan Africa (in Turanci). Oxford University Press. p. 102. ISBN 9780190225216.
  4. Johnson, Toni (2011-12-27). "Backgrounder – Boko Haram". www.cfr.org. Council of Foreign Relations. Retrieved March 12, 2012.
  5. Vicky, Alain (2012-04-01). "Aux origines de la secte Boko Haram". Le Monde diplomatique (in Faransanci). Retrieved 2019-12-04.
  6. "Nigeria's 'Taliban' enigma". BBC News. 28 July 2009. Retrieved 2009-07-28.
  7. "Who are Nigeria's Boko Haram Islamists?". BBC News. 26 August 2011.
  8. "Nigeria row over militant killing". BBC News. 31 July 2009. Retrieved 27 June 2015.
  9. Adam Nossiter & David D. Kirkpatrick (May 7, 2014). "Abduction of Girls an Act Not Even Al Qaeda Can Condone". The New York Times. Retrieved 2014-05-08.
  10. 10.0 10.1 Human Rights Watch (11 October 2012). Spiraling Violence: Boko Haram Attacks and Security Force Abuses in Nigeria. Retrieved 27 June 2015.
  11. 11.0 11.1 "Video shows Nigeria 'executions'". Al Jazeera. 9 February 2010. Retrieved 27 June 2015.
  12. "Nigeria sect head dies in custody". BBC News. BBC. 2009-07-31. Retrieved May 25, 2012.
  13. "Shekau Resurfaces, Accuses New Boko Haram Leader al-Barnawi Of Attempted Coup". 360nobs. 4 August 2016. Archived from the original on 17 July 2018. Retrieved 16 July 2018.
  14. "Nigeria's 'Taliban' enigma". BBC News. 28 July 2009. Retrieved 2009-07-28.