Zaɓe: wani aikine ko yanayi da Al’ummah ke haduwa, don cimma matsaya, wajen zaɓen abinda ransu keso. aikin gudanarwan jama'a.[1] Zaɓe ya zama a yanzu shi ne hanya kadai da ake bi dan samun wakilci na dimokradiyya tun daga karni na 17th.[1] Ta hanyar zabe ne kadai ake samun wadanda za su yi wakilci a Majalisa, ko a bangaren zartaswa da shari'a, da kuma kananan hukumomi ko yankuna na kasa. Irin wannan tsari ana aiwatar da shi a yawancin bangarorin masu zaman Kansu da hukumomin kasuwanci, ko kulubi har izuwa kungiyoyin sa-kai da corporations.[2]

zaɓe
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na yin zabe da competition (en) Fassara
Bangare na siyasa, ma'aikata da association (en) Fassara
Hannun riga da voting out of office (en) Fassara
Rumfar Zaɓe
Rumfar zabe
yadda ake gudanar da zabe kenan

Amfani da zaɓe a matsayin abun ciro wakilai a dimokradiyyar zamani ya saba wa irin dimokradiyyan archetype, na zamanin da a Athens, inda ba'a zaɓe, dan ana ganin kamar wani abu ne da ake kira oligarchic institution, kuma yawancin ofisoshin siyasu ana cike gurbinsu ne ta hanyar amfani da sortition, wanda aka sani da allotment, inda masu rike da ofisoshi wasu ke babbu ke naɗa su.[3]

Electoral reform describes the process of introducing fair electoral systems where they are not in place, or improving the fairness or effectiveness of existing systems. Psephology is the study of results and other statistics relating to elections (especially with a view to predicting future results).

yadda ake jefa kuri'a kenan

Ayi zaɓe na nifin a zaɓi ko a yanke hukunci a game da wanda ya chanchanta ya jagorancin jama'a ko ƙungiya ko hukuma. Mafi yawancin zaɓe a wannan lokacin ana yin amfani ne da takardun kaɗa kuri'a musamman ma a ƙasar Amurika.

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Election (political science)," Encyclopedia Britanica Online. Retrieved 18 August 2009
  2. Cite book|title = Robert's Rules of Order Newly Revised|last = Robert|first = Henry M.|publisher = Da Capo Press|year = 2011|isbn = 978-0-306-82020-5|location = Philadelphia, PA|pages = 438–446|edition = 11th|display-authors=etal
  3. Headlam, James Wycliffe (1891). Election by Lot at Athens. p. 12.