Ungogo
Karamar hukuma kuma gari a jihar Kano, Najeriya
Ungoggo Ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Kano Nijeriya, mai tarihi Wanda take da manyan maluma musamman na dariƙun sufaye watau Darikar tijjaniyya da ta kadiriyya. Malaman da suka hada da kaman sheikh Aliyu harazimi da sauran ira iransa. Akwatin gidan wayarta shi ne 700.[1]
Ungogo | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jihar Kano | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 204 km² | |||
Tsarin Siyasa | ||||
Majalisar zartarwa | supervisory councillors of Ungogo local government (en) | |||
Gangar majalisa | Ungogo legislative council (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.
Kananan Hukumomin Jihar Kano |
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi |