Jerin gudummuwar edita Saudarh2

A user with 805 edits. Account created on 11 Satumba 2021.
Nemo gudummuwafadadarugujewa
⧼contribs-top⧽
⧼contribs-date⧽
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)

3 Satumba 2024

2 Satumba 2024

1 Satumba 2024

14 ga Augusta, 2024

13 ga Yuli, 2024

25 Mayu 2024

  • 09:0209:02, 25 Mayu 2024 bamban tarihi +4,731 N TatsuniyoyiSabon shafi: Tatsuniyoyi ---- * Gizo da Noman Gyaɗa * Gizo da Saniya * Gizo da Ƙoƙi da Kantu * Gizo da Ɗanrago... * Gizo Ɓarawon Gyaɗa * Gizo da Ɓaure * Biri da Kura * Kura da Kare * Auren Barewa... * Kuturu, Makaho... * Alhaji da Hajiya * Wasu Mutane Huɗu * Baban Rogaji * Yarinya da Ƙawayenta * Mutum da Zabi * Ƙuda da Kwaɗo * Ɓarayin Rake * Maraya * Ɓarawon Gwal * Tsiniyama da Lafiyana * Yusufu da Bala. == Tatsuniya: Gizo da Noman Gyaɗa == ----Wata rana Gizo da Ƙoƙi, a... Tag: Gyaran gani
  • 08:5508:55, 25 Mayu 2024 bamban tarihi +1,455 TarihihiNo edit summary Tag: Gyaran gani
  • 08:5208:52, 25 Mayu 2024 bamban tarihi +3,684 BarkwanciNo edit summary na yanzu Tag: Gyaran gani
  • 08:5008:50, 25 Mayu 2024 bamban tarihi +18,600 ƘissaNo edit summary na yanzu Tag: Gyaran gani
  • 08:4708:47, 25 Mayu 2024 bamban tarihi +1,060 N Robin babaSabon shafi: Roƙon baka, Farfesa Ɗangambo ya siffanta shi da, ''yabon da maroƙi ke yiwa gwaninsa ta hanyar yabonsa da kyawawan halaye, asali, kyauta, ko addini''. A cikin roƙon baka ake faɗin maganganun da za su daɗaɗawa wanda ake yiwa roƙon rai, ko kuma su fifita shi bisa sauran jama’a wanda wannan ka iya motso shi ya yiwa maroƙin kyauta ta ban mamaki. Ana yin roƙon baka ne a cikin jama’a, musamman a lokutan bukukuwanaure, suna, salla, da makamantansu. Mai yin wannan aiki sh... Tag: Gyaran gani
  • 08:4208:42, 25 Mayu 2024 bamban tarihi +842 N TumasanciSabon shafi: Tumasanci shi ne zama a gurin wani mai kuɗi ko basarake a yi ta zance da nufin taya wannan mai kuɗin ko basaraken hira. Ba komai ake yi a irin waɗannan zantuttuka ba sai faɗin abubuwan da za su daɗaɗawa wannan mutum rai, ko da kuwa maganar za ta kai a muzanta wani wanda ake ganin, tsakinsu da tsakuwa tsakaninsa da wannan mutum. Bayan haka kuma akan saka maganganun ban dariya, a wasu lokutan ma akan kawo labaran abubuwan da ke faruwa a gari, da sauran abubuwa makamantan w... Tag: Gyaran gani

9 Mayu 2024

  • 21:4721:47, 9 Mayu 2024 bamban tarihi +5,997 N Waƙoƙin MakaɗaSabon shafi: Kiɗa da waƙa, waɗansu abubuwa ne guda biyu waɗanda ke da dangantaka ta ƙut-da-ƙut da juna. Bayan haka kuma sun daɗe suna ɗaukar hankalin jama’ar Hausawa wajen rarrabewa. Amma fa duk da wannan kusanci da kiɗa da waƙa suke da shi, suna da bambanci. A wasu halayen akan samu mutane suna rera waƙa ba tare da kiɗa ba, haka nan ma kuma akan rakarkaɗa kiɗa ba tare da waƙa ba. Sai dai an fi yin waƙa ba tare da kiɗa ba. A gurare kamar irin su kai amarya, lokutan aikin... Tag: Gyaran gani
  • 09:3609:36, 9 Mayu 2024 bamban tarihi +2,921 N Rubutun Ajami A Kasar HausaSabon shafi: Rubutun ajami, salon rubutu ne da Bahaushe ya samar daga harrufan Larabci. Wannan salon rubutu yana ɗaya daga cikin daɗaɗɗun hanyoyin rubutu da aka yi amfani da ita a Ƙasar Hausa. Zarruƙ, Kafin Hausa, da Al-Hassan (1987), sun ce an haura sama da shekaru ɗari da hamsin ana amfani da wannan hanya ta rubutun ajami a Ƙasar Hausa kafin zuwan rubutun boko. Mashahuran malaman Musulunci na ƙarni na goma sha tara kamar irin su Mujadaddi Shehu Ɗanfodiyo da almajiransa, sun yi a... Tag: Gyaran gani
  • 09:3009:30, 9 Mayu 2024 bamban tarihi +1,381 AlmaraInganta shafi Tag: Gyaran gani
  • 09:2609:26, 9 Mayu 2024 bamban tarihi +2,545 N GangunaSabon shafi: Gangunan Hausa Ganguna su ne kayan kiɗan da ake bugawa/dokawa/kaɗawa da hannu ko da madoki wanda ka iya zama ice ko waninsa. A wannan ayari na kayan kiɗan Bahaushe akwai babbar ganga, banga, ba’ala, badujala, bandiri, bango, duman girke, dundunfa, gangi, jauje, kalangu, kanzagi, kanjau, kotso, kuntukuru, kurya, talle, tandu, tambari, taushi, turu da sauransu. === Sassan Jikin Ganga === Idan aka ɗauki ganga a dunƙulenta aka warware ta, za a same ta da wasu sassa waɗa... Tag: Gyaran gani
  • 09:1709:17, 9 Mayu 2024 bamban tarihi +306 N Mohammed Nimr al-SammakSabon shafi: Al-Sammak na daya daga cikin fitattun Larabawa masu tsinkaye a fanninsa. Ya riƙe muƙamin Sakatare Janar na Kwamitin Sasantawa na Musulunci da Kiristanci, kuma mamba ne na kwamitin koli ta kungiyar Musulmai ta duniya. Shi ma yana da cikin manyan jami'an kwamitin tattara bayanai na Makkah al-Mukarramah. Tag: Gyaran gani
  • 09:1509:15, 9 Mayu 2024 bamban tarihi +509 N Hussein DaoudiSabon shafi: Daoudi shi ne shugaban Kwamitin Dangantaka na Scandinavia kuma mamba ne a kwamitin koliu ta kungiyar Musulmai ta Duniya. Ya sha sukar tsattsauran ra'ayi a bayyane da kuma yaɗa aƙidar fahimtar juna a tsakanin addinai. Malamin yana daya daga cikin fitattun mutanen da suka sanya kannu kan bayanan Makkah al-Mukarramah na 2020 da aka ƙaddamar don yaƙi da tsattsauran ra'ayi a tsakanin Musulmai. Bayanai sun ce Daoudi ɗan Sweden ne. == Manazarta == <ref>https://www.bbc.com/hau... Tag: Gyaran gani

28 ga Afirilu, 2024

22 ga Maris, 2024

  • 17:3417:34, 22 ga Maris, 2024 bamban tarihi +686 N Habiba Atta ForsonSabon shafi: Habiba Atta Forson (an haife ta 18 ga watan Agusta) it’s tsohuwar mai kula da ƙwallon ƙafa ce ta Ghana kuma tsohuwar 'yar wasan tsere da filin wasa na Ghana. A ranar 24 ga watan Oktoba, 2019, ta tsaya takara kuma ta yi nasarar yin aiki a Majalisar Zartarwa ta Hukumar Kwallon Kafa ta Ghana, inda ta zama mace daya tilo da ke aiki a majalisar zartarwa ta Hukumar Kwallon Kafa ta Ghana. An san ta da kasancewa mutum na farko da ta fara gabatar da wasan ƙwallon ƙafa na mata a G... Tag: Gyaran gani

2 ga Maris, 2024

4 ga Faburairu, 2024

(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)