Linz
Linz babban birni ne na Upper Austriya kuma birni na uku mafi girma a Austriya. A arewacin ƙasar, yana kan Danube 30 kilomita (19 mi), kudu da iyakar Czech. A cikin 2018, yawan jama'a ya kai 204,846[1] .
Linz | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Austriya | ||||
Federal state of Austria (en) | Upper Austria (en) | ||||
Babban birnin |
Upper Austria (en) Reichsgau Oberdonau (en) (1939–1945) Urfahr-Umgebung District (en) Linz-Land District (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 210,165 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 2,189.45 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 95.99 km² | ||||
Altitude (en) | 270 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Altenberg bei Linz (en) Engerwitzdorf (en) Steyregg (en) Luftenberg an der Donau (en) Asten (en) Sankt Florian (en) Ansfelden (en) Traun (en) Leonding (en) Puchenau (en) Gramastetten (en) Lichtenberg (en) Perg District (en) Linz-Land District (en) Urfahr-Umgebung District (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Patron saint (en) | Saint Florian (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor (en) | Klaus Luger (en) (7 Nuwamba, 2013) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 4010, 4040–4049, 4020–4029 da 4030–4039 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 0732 | ||||
Austrian municipality key (en) | 40101 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | linz.at | ||||
Linz tana tsakiyar Turai, tana kwance akan iyakar Paris-Budapest yamma-gabas da axis Malmö-Trieste arewa-kudu. Danube ita ce babbar hanyar yawon shakatawa da sufuri da ke bi ta cikin birni[2].
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
gyara sashe-
Linz_Pfarrhof_Stadtpfarre_Linz_Marienstatue-7877
-
Linz_City_Express_-_Weihnachtsmarkt_Zug
-
Linz_Pfarrhof_Stadtpfarre_Linz_Marienstatue-7877
-
Linz_City_Express_(287553634)
-
Martinskirche,_Linz,_06.05.2018
-
Linz_Schiffmeisterhaus_Ottensheimer_Straße_32-4472
-
Linz_2011_19
-
Linz_Hauptbahnhof_Bahnhofsplatz-4435
-
Matthäus Merian, Linz 1656
-
Blick von Urfahr nach Linz, ca. 1860
-
Johannes Kepler Jami'ar Linz
Manazarta
gyara sashe- ↑ Samfuri:Cite EPD
- ↑ "LINZ - UNESCO City of Media Arts" (in Jamusanci). Retrieved 10 January 2015.