Lesotho
Lesotho [lafazi: /lesutu/] (da Sesotho: Muso oa Lesotho,[1][2]; a da an santa da Masarautar Lesotho) ƙasa ce, wacce ba ta da wani teku da ta haɗu da wani yankinta a Kudancin Afirka. A matsayinta na ƙasa dake kewaye da iyakar kasar Afirka ta Kudu, wacce ta mamaye kusan kilomita 1,106 (687 mi) na iyakar ta,[3] ita kaɗai ce kasa mai yancin kanta wacce take da iyaka da kasa guda daya tak a duniya, bayan Peninsula ta Italiya. Tana nan a Tsaunukan Maloti kuma tana dauke da Tsauni mafi tsawo a Afurka ta Kudu.[4] Tana da kasa mai fadin fiye da 30,000 km2 (11,600 sq mi) da kuma yawan mutane kimanin mutum miliyan biyu. Itace kasa mafi girma da ke da iyaka da wata kasar guda daya tak. Babban birnin ta kuma birni mafi girma itace Maseru. Har wayau, kasar ta yi fice da inkiyar ta, Masarautar Tsauni.[5]
Lesotho | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Lesotho Fatse La Bontata Rona (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Khotso, Pula, Nala» «Peace, Rain, Prosperity» «Мир, дъжд, просперитет» «The Kingdom In The Sky» «Y Frenhiniaeth yn yr Awyr» | ||||
Suna saboda | Sesotho (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Enclave within (en) | Afirka ta kudu | ||||
Babban birni | Maseru | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,007,201 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 66.12 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Turanci Sesotho (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Kudancin Afirka | ||||
Yawan fili | 30,355 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Thabana Ntlenyana (en) (3,482 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Orange River (en) (1,400 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Basutoland (en) | ||||
Ƙirƙira | 1966 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | constitutional monarchy (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Lesotho (en) | ||||
• King of Lesotho (en) | Letsie III of Lesotho (en) (7 ga Faburairu, 1996) | ||||
• Prime Minister of Lesotho (en) | Sam Matekane (en) (28 Oktoba 2022) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 2,373,416,269 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Lesotho loti | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .ls (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +266 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06#, 114 (en) da 115 (en) | ||||
Lambar ƙasa | LS | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.ls |
Hotuna
gyara sashe-
Iyakar Afirka ta Kudu da Lesotho
-
Aikin gadar Sama, Lesotho
-
Moyeni Lesotho
-
Lesotho
-
Birnin Meseru
-
Meseru babban birni
-
Kabarin Sarki Moshoeshoe
-
Thaba Bosiu
-
Mokorotlong Meseru, Lesotho
-
Wani daji a kasar
-
Bukkar Kasa, Lesotho
-
Tutar Lesotho
-
Coat of Arms
-
Kings way Maseru, Lesotho
Ƙididdiga
gyara sasheLesotho tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 30,355. Lesotho tana da yawan jama'a 2,203,821, bisa ga jimillar 2016. Lesotho tana da iyaka da Afirka ta Kudu. Babban birnin Lesotho, shi ne Maseru.
Sarkin Lesotho Letsie III ne. Firaministan ƙasar Tom Thabane ne. Mataimakin firaministan ƙasar Monyane Moleleki ne.
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "lesotho noun - Definition, pictures, pronunciation and usage notes | Oxford Advanced Learner's Dictionary at OxfordLearnersDictionaries.com". www.oxfordlearnersdictionaries.com (in Turanci). Archived from the original on 11 March 2018. Retrieved 10 March 2018.
- ↑ Samfuri:Cite LPD
- ↑ "Africa :: Lesotho — The World Factbook - Central Intelligence Agency". www.cia.gov. Archivedfrom the original on 2 July 2021. Retrieved 16 December2019.
- ↑ "Maloti Mountains | Drakensberg, Lesotho Highlands, Southern Africa | Britannica". www.britannica.com (in Turanci). Archived from the original on 24 January 2022. Retrieved 2024-03-01.
- ↑ "Office Of The King". Government Of Lesotho (in Turanci). Archived from the original on 12 March 2024. Retrieved 2024-03-01.