Komadugu Yobe
Kogin Yobe, wanda kuma aka san shi da Komadougou Yobe ko Komadougou-Yobe a harshen Faransa, wani kogi ne a Yammacin Afirka wanda ke kwarara zuwa tafkin Chadi ta hanyar Najeriya da Nijar . Mahadar wannan kogin ya hada da Kogin Hadejia, da Kogin Jama'are [1] da kuma Kogin Komadugu Gana. Kogin ya zama wani sashi na iyakar ƙasa tsakanin Nijar da Najeriya.[2]
Komadugu Yobe | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 1,200 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 12°39′06″N 10°38′50″E / 12.6517°N 10.6472°E |
Kasa | Nijar da Najeriya |
Hydrography (en) | |
Watershed area (en) | 148,000 km² |
Ruwan ruwa | Chad Basin (en) |
River mouth (en) | Tabkin Chadi |
Sanadi |
shara chemical product (en) ambaliya |
Akwai damuwa game da sauye-sauye a kan gudanar ruwan kogin, dangane da tattalin arziki da kuma tsabtace muhallin kogin, a halin yanzu shi ne Dam din Tiga a cikin jihar Kano, tare da shirin tattaunawa game da Dam din Kafin Zaki a cikin jihar Bauchi. [3]
Manyan biranen dake kusa da kogin sun hada da Gashua, Geidam, da Damasak a Najeriya, da Diffa a Jamhuriyar Nijar.
Dubi kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Hadejia". Encyclopædia Britannica Online. Encyclopædia Britannica, Inc. Retrieved 2007-05-13.
- ↑ "Niger". Encyclopædia Britannica Online. Encyclopædia Britannica, Inc. Retrieved 2007-05-13.
- ↑ Kole Ahmed Shettima. "Dam Politics in Northern Nigeria: The Case of the Kafin Zaki Dam". York University, Canada. Retrieved 2009-10-01.
Mahadan kasa: 12°39′06″N 10°38′50″E / 12.65167°N 10.64722°E / 12.65167; 10.64722