Jaki
Jaki dabba ne daga cikin dabbobin gida, daga dangin dabbobi masu shayarwa. Ana amfani da jaki domin aikace-aikace na dakar kaya, haka nan ana amfani da shi wajan sufuri wato tafiye-tafiye.[1] Akan yi aikace aikace da jaki sosai.
Jaki | |
---|---|
Scientific classification | |
Class | mammal (en) |
Order | odd-toed ungulate (en) |
Dangi | Equidae (en) |
Genus | Equus (en) |
Jinsi | Equus africanus (en) |
subspecies (en) | Equus africanus asinus ,
|
General information | |
Tsatso | donkey meat (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Manazarta
gyara sashe- ↑ An kashe miliyoyin jakai domin magani https://www-bbc-com.cdn.ampproject.org/v/s/www.bbc.com/hausa/articles/c51rl0wnjrxo.amp?amp_gsa=1&_js_v=a9&usqp=mq331AQIUAKwASCAAgM%3D#amp_tf=From%20%251%24s&aoh=17219077277473&referrer=https%3A%2F%2Ffanyv88.com%3A443%2Fhttps%2Fwww.google.com&share=https%3A%2F%2Ffanyv88.com%3A443%2Fhttps%2Fwww.bbc.com%2Fhausa%2Farticles%2Fc51rl0wnjrxo