Harare (lafazi : /harare/) birni ne, da ke a ƙasar Zimbabwe. Shi ne babban birnin ƙasar Zimbabwe. Harare yana da yawan jama'a 2,800,000, bisa ga jimillar 2006. An gina birnin Harare a ƙarshen karni na sha tara.

Harare


Wuri
Map
 17°49′45″S 31°03′08″E / 17.8292°S 31.0522°E / -17.8292; 31.0522
JamhuriyaZimbabwe
Province of Zimbabwe (en) FassaraHarare Province (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 2,150,000 (2012)
• Yawan mutane 2,238.18 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 960,600,000 m²
Altitude (en) Fassara 1,492 m-1,494 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1890
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 4
Wasu abun

Yanar gizo hararecity.co.zw
filin saukan jirgin sama
Harare.


Manazarta

gyara sashe